Jihar Kaduna
Ya zuwa karfe 11:26 na daren ranar Lahadi, alkaluman NCDC sun nuna cewa akwai jimillar mutane 10162 da aka tabbatar da cewa su na dauke da kwayar cutar korona
Yanzu akwai mutane fiye da 70 da ke jinyar Coronavirus a Kaduna amma mun ji cewa Jaririn da ya ke fama da Coronavirus a jihar ya warke bayan makonni a asibiti.
A yayin da aka tuntubi limamin a yau Juma'a, Malam Muhammad Tukur ya ki yin tsokaci don ya ce Jama'atu Izalatil Bid'ah ta Zaria ta hana shi cewa komai a kai.
Hadiza Isma El-Rufai, matar gwamnan jihar Kaduna, ta ce bata cikin tafiyar gwamnatin mijinta, lamarin da ya matukar bai wa jama'a da dama matukar mamaki sosai.
Jam’iyyar PDP ta samu kan ta a cikin sabanin shugabanci a wasu Jihohi. Jihar Kaduna, Ekiti da Filato su na cikin inda wannan rigima ta yi kamari kawo yanzu.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na daya daga cikin manyan jam'iyyun siyasa da ke kasar nan. A yanzu haka jam'iyyar reshen Kaduna ta dakatar da wasu.
Gwamnatin jihar Kaduna, karkashin jagorancin Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya bayyana karin makonni biyu a kan kulle da kuma dokar hana zirga-zirga a jihar Kaduna.
Gwamnan jihar Kaduuna, Maqlam Nasir Ahmad El-Rufai ya kwashe ranakun Juma'a da Asabar a kan iyakar jihar Kano da Kaduna don tabbatar da dokar hana zirga-zirga.
Jami'an 'yan sanda a karamar hukumar Zaria sun damke malaman addinin Musulunci 3 a tsakanin Juma'a zuwa Lahadi sakamakon zarginsu da ake da jan sallar Idi.
Jihar Kaduna
Samu kari