Jihar Kaduna
Jam’iyyar PDP ta samu kan ta a cikin sabanin shugabanci a wasu Jihohi. Jihar Kaduna, Ekiti da Filato su na cikin inda wannan rigima ta yi kamari kawo yanzu.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na daya daga cikin manyan jam'iyyun siyasa da ke kasar nan. A yanzu haka jam'iyyar reshen Kaduna ta dakatar da wasu.
Gwamnatin jihar Kaduna, karkashin jagorancin Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya bayyana karin makonni biyu a kan kulle da kuma dokar hana zirga-zirga a jihar Kaduna.
Gwamnan jihar Kaduuna, Maqlam Nasir Ahmad El-Rufai ya kwashe ranakun Juma'a da Asabar a kan iyakar jihar Kano da Kaduna don tabbatar da dokar hana zirga-zirga.
Jami'an 'yan sanda a karamar hukumar Zaria sun damke malaman addinin Musulunci 3 a tsakanin Juma'a zuwa Lahadi sakamakon zarginsu da ake da jan sallar Idi.
A bikin karamar Sallar nan, za a lafta Jami’an tsaro a Kaduna. Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kaduna, Alhaji Umaru Muri ya bayyana wannan ta bakin kakakin jihar.
Malam Bello yabo dan asalin jihar Sokoto ya shiga hannun jami'an tsaro tun bayan bazauwar bidiyon da ya caccaki gwamnan Kaduna a kan hana sallar Idi da yayi.
El-Rufa'i ya jagoranci jami'an gwamnatin ne zuwa kan iyakar jihar Kano da Kaduna domin tabbatar da cewa matafiya daga Kano ba su shiga yankin jihar Kaduna ba. A
Gwamnatin Kaduna ta bayyana haka ne a matsayin martani ga kokarin shiga yajin aiki da ma’aikatan ke yi, inda ta ce ba za ta lamunci duk wani bita da kulli ba.
Jihar Kaduna
Samu kari