Jihar Kaduna
Gwamnonin jam’iyyar APC sun bukaci gwamna Nasir El-Rufai na Kaduna da ya koma kan teburin tattaunawa da kungiyar kwadago ta Najeriya (NLC) don hana yajin aiki.
Rahoto ya bayyana irin asabar da gwamnatin jihar Kaduna ta tafka sakamakon zanga-zangar da NLC ta shiga a makon nan. Zanga-zangar ta taba fannonin kasuwanci.
Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i, yayi kira ga shugaban ƙungiyar ƙwadugo NLC, Ayuba Waba, ya mika kansa ga ofishin yan sanda da yafi kusa dashi.
Wasu ‘Yan daba da aka yo haya sun tarwatsa zanga-zangar lumana da kungiyar kwadagon Najeriya (NLC) ke gudanarwa a jihar Kaduna a yau Talata 18 a watan Mayu.
Matafiya sun shiga mawuyacin hali biyo bayan tsundumawa yajin aikin kungiyar kwadago ta Najeriya (NLC) reshen jihar Kaduna. Sun sayi tikiti sun makale a tasha.
Iyayen daliban Afaka da aka sake a makon jiya sun bayyana cewa, karya ne babu dan bindigan da yayi lalata da 'ya'yansu. Sun ma kashe dan uwansu saboda daliban.
Kungiyar kwadago reshen jihar Kaduna ta zargi ana kitsa tarwatsa zanga-zangar lumana da take yi a Kaduna. Ta ce El-Rufai ya daina biyan mafi karancin albashi.
Kamfanin Rarraba wutar lantarki a Kaduna Ya katse duka layukan dake rarraba wutar lantarki a faɗin jihar bisa umarnin ƙungiyar ƙwadugo NLC na shiga yajin aiki.
Bayan wucewar wa'adin da 'yan bindiga suka bayar game sakin daliban jami'ar Greenfield, sun sake bayyana sabuwar bukatarsu ta biyan kudin fansa daga hannun iyay
Jihar Kaduna
Samu kari