Jihar Kaduna
Bayan sa'o'i ashirin da hudu da sace Sarki Alhaji Alhassan Adamu na Kajuru, 'yan bindiga sun sako shi tare da mika shi ga iyalinsa a yammacin ranar Litinin.
Wani dan gidan sarautar Kajuru da ya bukaci a boye sunansa ya bada labarin gamonsu da 'yan bindigan da suka sace mahaifinsu,Alhaji Alhassan Adamu,Sarkin Kajuru.
Bayanai na cigaba da bayyana kan harin da aka kai masarautar Alhaji Alhassan Adamu, Sarkin Kajuru. Daily Trust ta ruwaito cewa 'yan bindiga sun kutsa fadarsa.
Jami'an tsaro sun afkawa dajin Kaduna domin neman inda 'yan bindiga suka boye sarkin Kajuru da aka sace a karshen makon da ya gabata. Ana kan binciko inda yake.
Bayan sace sarkin Kajuru a ranar Lahadi, 'yan bindiga sun sako wasu ma'aikatan kiwon lafiya da aka sace kwanaki 80 da suka gabata a yankin na Kajuru bayan fansa
Yayin da ake tsaka da jimamin mutuwar tsohon mataimakin gwamnan jihar Kaduna, Barnabas Bala Bantex, gwamna El-Rufa'i ya nuna alhininsa game da wannan rashi.
'Yan bindiga sun yi garkuwa da Sarkin Kajuru tare da 13 daga cikin iyalansa a wani samamen cikin dare da suka kai. Sun sace jikokinsa 2, matansa 3, hadimansa 2.
Wasu 'yan bindiga da ake zargin 'yan fashi ne sun sace wasu mutane a jihar Kaduna, yayin da kuma suka raunata wani dan acaba da aka ruwaito yana asibiti yanzu.
Kwamishinan ‘yan sanda na jihar Kaduna, Umar Muri, a ranar Alhamis, 8 ga watan Yuli, ya ce yan fashi sun sace dalibai 204 daga watan Janairun 2021 zuwa yanzu.
Jihar Kaduna
Samu kari