Jihar Kaduna
Kaduna - Wasu miyagun yan bindiga da ba'a san ko suwaye ba sun sake kai sabon hari kudancin Kaduna, maharan sun harbe mutum uku har lahira, wasu sun jikkata.
Babban limamin masallacin Apo Legistlative Quarters, Sheikh Nuru Khalid ya caccaki Shugaban kasa Muhammadu Buhari akan kasa kawo karshen ta’addanci a kasar nan.
An shiga zullumi a yankin Zango da ke yankin Samaru a Karamar Hukumar Sabon Gari, Jihar Kaduna, bayan ’yan bindiga suka yi garkuwa da matan aure uku da namiji.
A kalla mutane bakwai ne wasu masu garkuwa da mutane suka sace yayin da suka kai hari a unguwar Zango a Samarun Zaria da ke jihar Kaduna, The Cable ta ruwaito.
Hukumar kwastam ta mika wasu miyagun magunguna da ta kwace a hannun wasu zuwa ga hukumar NAFDAC a jihar Kaduna. An kwace kayan ne a wannan na watan Agusta.
Gwamnatin jihar Kaduna ta kwashe dukkan dalibai 'yan jiharta dake karatu a jihar Filato saboda ballewar rikici a cikin 'yan kwanakin nan a jihar ta Filato.
‘Yan bindigan da suka shiga barikin Afaka da ke NDA a jihar Kaduna ranar Talata sun fada wa gidaje 5 da ke makwabtaka da juna ne,kamar yadda wata takarda tace.
Harin da yan bindiga suka kai gidajen Makarantar Bada Horon Aikin Soja na Kaduna, NDA ya janyo cece-kuce a tsakanin mutane a kasar bisa halin tsaro da tabarbare
Gwamnatin jihar kaduna ta rushe wasu gidaje a Barnawa da Narayi saboda kin bin dokar da gwamnati da kuma lura da barazanar tsaro a yankin unguwannin da al'umomi
Jihar Kaduna
Samu kari