Jihar Kaduna
Kaduna - Yan bindiga sun sake sako karin mutum 15 daga cikin ɗaliban makarantar sakandiren Bethel Baptist da suka sace Kaduna, bayan 28 da suka sako a baya.
Alhakin jama’a ya kama kungiyoyi biyu na wasu hatsabiban yan bindiga a karamar hukumar Giwa da ke jihar Kaduna inda harbe-harbe ya barke tsakaninsu kamar yadda
Gwamnatin Jihar Kaduna ta umurci makarantu su fara budewa daga ranar 18 ga watan Agustan shekarar 2021 domin daliban JSS III da za su rubuta jarrabawar kammala
Kaduna - Wasu miyagun yan bindiga sun sake kai sabon hari wani kauye dake Karamar hukumar Zangon Kataf, a kudancin Kaduna, mutum daya ya mutu, wani ya jikkata.
Kaduna - Yayin da ake cigaba da jimamin kisan gillan da wasu mutane suka yiwa matagiya a kan hanyar Jos, wasu yan bindiga sun sace kai hari kudancin Kaduna.
A kalla mutane biyar ne suka sheka lahira yayin da wasu 5 suka jigata sakamakon farmakin da miyagu suka isa yankin Madamai dake karamar hukumar Kaura, Kaduna.
Kaduna - Jam'iyyar APC mai mulki ta samu nasara a kan babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a zaɓen cike gurbin ɗan majalisar tarayya da aka gudanar a jihar Kaduna.
Al'ummar Tudun Wadan Zaria sun tashi da alhini tare da tashin hankali a ranar Juma'a da ta gabata sakamakon yunkurin yi wa Sarkin Pawa yankan rago da wani yayi.
Majalisar jihar Kaduna ta dage dakatarwar da tayi wa tsohon mataimakin kakakinta,Mukhtar Isa-Hazo, dan majalisa mai wakiltar mazabar Basawa,Daily Nigerian tace.
Jihar Kaduna
Samu kari