Jirgin Sama
Rundunar mayakan Sojan sama ta bayyana cewa za ta kafa sansanin Sojoji a karamar hukumar Birnin Gwaro ta jahar Kaduna domin karfafa tsaro a yankin sakamakon addabar al’umma da yan bindiga da masu garkuwa da mutane suke yi.
Wannan hadari ya rutsa da Vichai Srivaddhanaprabha ne da wasu ma’aikatansa guda biyu, fasinja daya da kuma matukin jirgib, inda jirgin ya kwace ma matukinsa, mintuna kadan bayan sun tsallake filin kwallon Leicester, King Power Sta
Majiyar Legit.com ta ruwaito kafin jirgin ya tashi sai da matukinta, wani dan kasar Indiya, Bhavye Suneja ya bayyana ma shuwagabanninsa cewa jirgin na da matsala, sai suka ce masa ya koma filin jirgin daya tashi, a hanyarsa ta kom
A yau Laraba, 6 ga watan Yuni ne ake sa ran hukumomi zasu cigaba da farautar jirgin, wanda ya tashi daga garin Kitale zuwa babban filin sauka da tashin jirage na Jomo Kenyatta, kamar yadda majiyar NAIJ.com ta ruwaito.
Gwamnatin kasar Amurka ta kammala shirye shiryen aiko ma Najeriya manyan jiragen yaki na zamani guda 12, kirar Tucano, tare da dimbin makamai masu sarrafa kansu kamar yadda cinikayya tsakanin kasashen biyu ta kullu.
A yau ne aka samu wani hargitsi a zauren majalisar dattijan Najeriya bayan da wasu mutane biyar karkashin Sanata Omo Agege suka sace sandar majalisar. Ana tsaka da zaman majalisar ne Sanata Omo Agege, da majalisar ta dakatar bisa
Da take bayyana irin kalubalen da take fuskanta, Aisha, ta ce babban burinta shine ta kama ko hallaka wani kwamandan kungiyar Boko Haram da ake kira Bula Yaga wanda ta ce ya kware wajen keta musamman ga mata da kananan yara. Aisha
Sakataren hukumar, Kayode Opeifa ne ya bayyana haka a ranar Lahadi 15 ga watan Afrilu, ida yace aikin jirgin kasar dake yankin Gbazango ya kammala, kuma zai fara aiki a nan kusa, sai dai yace an dan samu tsaiko a wajen filin sauka
A sabuwar kididdiga da hukumar sadarwa ta NCC ta saki a makon nan, bayanan na nuna cewa, an sami akalla mutum 147,000,000 masu amfani da wayar hannu ta salula a fadin kasar nan, a kan layukan MTN, GLO, 9mobile da Airtel
Jirgin Sama
Samu kari