Jirgin Sama
Hukumar sojin saman Najeriya ta ce ta sau nasaran ragargazan shagon kanikancin motan Boko Haram a Sambisa. Kakakin hukumar, AVM Olatokunbo Adesanya, ya bayyana hakan ne a wata jawabi yau Laraba a birnin tarayyaAbuja.
Kamfanin jirgin (Jet Airways), a sanarwar da ya fitar ya ce har yanzu basu san mene ne ya haddasa fada tsakanin direbobin ba, illa iyaka dai sun san cewar direban jirgin namiji ne ya fara sheke direbar jirgin mace da mari yayin wa
An yiwa mawakan satar ne bayan dawowar su daga Uyo, babban birnin jihar Akwa Ibom. Jirgin mai lamba T7-Aoo ya sauka a filin jirage na Legas da misalin karfe 8:33 na yamma kuma an yi masa sata yayin da yake gare kafin ya kai ga
A wani sabon lamari da ya faru a makon jiya a jihar Legas, sai gashi wai anyi wa jirgin sama sata a titun jirgi na Murtala Muhammed da ke Ikeja, saukarsa kenan
Ana sa ran saukar jirgi mai dauke da mata zalla a Najeriya a ranar Asabar, 16 ga watan Disamba. Jirgin ya kasance na kasar Habasha wato Ethiopian Airlines.
Naij.com ta samu rahoton wani mazaunin unguwar Babban masallaci dake karamar hukumar Geidam a jihar Yobe, da Allah ya bashi baiwa ta fasahar kera jirgin sama da
Gwamna Abubakar ya kira ga yan kwamitin da su tambatar da cewa wannan jirgin Bauchi tana aiki kuma aikin ta dai shafi Bauchi ne domin bunkasa tattalin arziki
Rayuwa da mutuwa a hannun Allah suke. Babu wanda ya san lokacin da zai cika. Idan muka waye gari ko muka kwanta bacci, ko shakka babu munada shiri ko a'a.
Da ya tafi ne da jirgin, da wajen ya koma sanyi ama bai yi aka ba domin ya hana hatsari, sai ya dawo wajen ajiyewa na jirgin.Abin da ya faru kenan kuma kowa
Jirgin Sama
Samu kari