Jirgin Sama
A yau Laraba, 6 ga watan Yuni ne ake sa ran hukumomi zasu cigaba da farautar jirgin, wanda ya tashi daga garin Kitale zuwa babban filin sauka da tashin jirage na Jomo Kenyatta, kamar yadda majiyar NAIJ.com ta ruwaito.
Gwamnatin kasar Amurka ta kammala shirye shiryen aiko ma Najeriya manyan jiragen yaki na zamani guda 12, kirar Tucano, tare da dimbin makamai masu sarrafa kansu kamar yadda cinikayya tsakanin kasashen biyu ta kullu.
A yau ne aka samu wani hargitsi a zauren majalisar dattijan Najeriya bayan da wasu mutane biyar karkashin Sanata Omo Agege suka sace sandar majalisar. Ana tsaka da zaman majalisar ne Sanata Omo Agege, da majalisar ta dakatar bisa
Da take bayyana irin kalubalen da take fuskanta, Aisha, ta ce babban burinta shine ta kama ko hallaka wani kwamandan kungiyar Boko Haram da ake kira Bula Yaga wanda ta ce ya kware wajen keta musamman ga mata da kananan yara. Aisha
Sakataren hukumar, Kayode Opeifa ne ya bayyana haka a ranar Lahadi 15 ga watan Afrilu, ida yace aikin jirgin kasar dake yankin Gbazango ya kammala, kuma zai fara aiki a nan kusa, sai dai yace an dan samu tsaiko a wajen filin sauka
A sabuwar kididdiga da hukumar sadarwa ta NCC ta saki a makon nan, bayanan na nuna cewa, an sami akalla mutum 147,000,000 masu amfani da wayar hannu ta salula a fadin kasar nan, a kan layukan MTN, GLO, 9mobile da Airtel
Wani jirgin Aero yayi durar angulu gudun kar a samu matsala ba shiri ba tsammani bayan giya ya lalace a saman iska. Fasinjoji dai sun ga haza bayan da giyan jirgin sama ya lalace ana tafiya kamar yadda mu ka samu labari.
Wasu shaidun gani da ido sun tabbatar da lamarin, inda guda yace an hangeta tana cacar baki da wasu daga cikin abokan aikinta a lokacin da suke shigewa cikin jirgin, “Gwiwowinta sun farfashe, haka zalika kofin gilashin da take rik
Rahotanni da mu ke samu yanz-yanzu sun tabbatar mana da cewar wani jirgin yaki dauke da mutane 32, dukkansu dakarun soji ya yi hatsari kuma dukkan su sun mutu. jirgin ya yi hatsarin ne da misalin karfe 1:00 na ranar yau a Khameime
Jirgin Sama
Samu kari