Jihar Kano
Ta kuma sake yin kira da al'ummar Kano musamman mata da kar su yarda su sayar da katin zabensu domin shine 'yancin su. "Kada ku sake ku bawa kowa katin zaben ku; Wannan wani sabuwar dabara ne da wasu ke amfani da ita domin hana ku
Legit.ng ta ruwaito Sharada ne hadimin shugaban kasa Muhammadu Buhari akan al’amuran watsa labaru na rediyo, kuma ya tsaya takara ne a karkashin inuwar jam’iyyar APC ta baba Buhari, sai dai ya buga da Alhaji Mukhtar Yakasai tsohon
Wani jikan Shehi Ibrahim Inyass wanda yanzu shi ne Dan takarar neman Gwamnan Kano karkashin jam’iyyar “All Grasroot Allience” AGA Shehu Tijjani Sani Auwalu Darma. ya nemi al’ummar jihar Kano su bashi hadin-kai.
A ranar Litinin ne wata babban kotu da ke Kano tayi watsi da karar da wani dan takarar gwamna a PDP, Jaafar Sani-Bello ya shigar ne neman haramtawa dan takarar jam'iyyar PDP na jihar, Abba Yusuf takara a zaben da ke tafe. Idan ba
Hukumar yaki da cin hanci da karya tattalin arziki (EFCC) ta kama wani mutum mai suna Sani Abdullahi da laifin yunkurin safarar kudi da yawansu ya kai miliyan N75m a filin jirage na Mallam Aminu dake Kano. A kama Abdullahi ne a ji
Labari ya zo mana cewa Shugaban Matasan da ke yi wa Atiku kamfe a Kano yayi murabus. Matashin yace ya ajiye mukamin ne saboda wasu dalilai da bai iya bayyanawa Duniya su ba inda yace yana mai yi wa kungiyar fatan alheri.
Daga karshe dai gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya rantsar da sababbin kwamishinoni guda hudu bayan cika duk wata sharudda da kundin tsarin mulki ya gindaya, musamman ma tantancewar majalisar dokokin jahar.
A ranar Litinin din da ta gabata ne hukumar zabe ta kasa watau INEC, ta gabatar da jimilla ta adadin al'ummar kasar nan da suka shirya babban zabe na 2019. Hukumar ta ce 'yan Najeriya 84m ke da rajista ta cancantar kada kuri'u.
Legit.com ta ruwaito da wannan ne Yansanda suke tuhumar Abdullahi da laifin biya ma kansa bukata ta hanyar da bata dace ba, dukkaninsu mutane biyu da abin ya shafa mazauna garin Rogo ne, cikin karamar hukumar Rogo ta jahar Kano.
Jihar Kano
Samu kari