Jihar Kano
A ranar Lahadin da ta gabata ne dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya gudanar da taron sa na yakin neman zabe cikin tsohon birni na Kano Dabo yayin cika da batsewa ta dumbin magoya baya.
Mun samu cewa, masu sayar da jar Tagiya a yau Lahadi cikin birnin Kano sun dara wajen cin kasuwar su a harabar filin wasanni na Sani Abacha yayin taron yakin neman zaben kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP da aka gudanar.
Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam'iyyar PDP, ya ziyarci fadar mai martaba sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, domin kai gaisuwa da kuma sakon manufofin sa ga Najeriya a matsayin dan takarar jam'iyyar a
Dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, tare da tawagar yakin neman zaben sa sun dira jihar Kano. Tuni dai sanarwa ta fita cewar Atiku zai ziyarci jihar Kano a ranar Lahada, 10 ga watan Fabariri
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Wakili ya gaji tsohon kwamishinan Yansandan jahar Kano, Rabiu Yusuf, kuma yana daga cikin Yansandan da suka fara aiki a hukumar yaki da rashawa da yi ma tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, a yanzu d
Arangama ta farko da aka fara samu tsakanin jigogin siyasar biyu ta faru ne a shekarar 2003, shekarar da Shekarau ya tsaya takarar gwamnan jahar Kano a jam’iyyar adawa ta APP, inda ya kayarda gwamnan Kano mai ci, Rabiu Kwankwaso.
Jiya mu ka ji cewa Mohammed Abacha ya sake fitowa takarar Gwamna a Jihar Kano inda yace idan mutanen Kano su ka zabe sa za a ga karuwar aikin yi kuma yace zai maida zuwa asabiti da ilmi su zama kyauta a kaf fadin jihar Kano.
Kwamitin yakin neman sake zaben Dakta Abdullahi Umar Ganduje a matsayin gwamnan Kano ya bayar da dalilan da su ka sa gwamanan bai halarci mahawarar 'yan takarar gwamna da sashen Hausa na BBC y shirya ba a jami'ar Bayero da ke Kano
Majiyar Legit.ng ta sanar a ita cewar wasu mutane sun fadi sumammu a wurin taron yakin neman sake zaben shugaba Buhari da aka gudanar jiya, Asabar, a Dutse, babban birnin jihar Jigawa. A cewar jaridar Daily Trust, an gaggauta fita
Jihar Kano
Samu kari