Jihar Kano

Sakamakon zabe daga jihohin Jigawa, Kebbi da Sokoto
Breaking
Sakamakon zabe daga jihohin Jigawa, Kebbi da Sokoto
Siyasa
daga  Mudathir Ishaq

A jiya, Asabar, 23 ga watan Fabarairu ne aka gudanar da zaben shugaban kasa da 'yan majlisar tayya ('yan majalisar wakilai da dattijai) a fadin kasar nan. Tun a jiyan sakamako su ka fara fitowa daga mazabu daban-daban da ke fadin