Zabe: Sakamako daga jihohin Sokoto, Kebbi da Jigawa
A ranar Asabar, 23 ga watan Fabarairu ne aka gudanar da zaben shugaban kasa da 'yan majlisar tarayya ('yan majalisar wakilai da dattijai) a fadin kasar nan. Tun a ranar sakamako su ka fara fitowa daga mazabu daban-daban da ke fadin kasar nan.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ne kan gaba a sakamakon zaben kananan hukumomi 8 da hukumar zabe ta kasa (INEC) ta sanar. Jihar Kebbi na da kananan hukumomi 21.
A sakamakon da baturen zaben shugaban kasa a jihar Kebbi, Farfesa Hamisu Bichi, shugaban jami’ar gwamnatin tarayya da ke Dustinma a jihar Katsina, ya bayyana sakamakon kananan hukumomin kamar haka;
Karamar hukumar Aliero
APC 17,863
PDP 5,458
Karamar hukumar Kalgo
APC 19,057
PDP 3,233
Karamar hukumar Ngaski
APC 20,641
PDP 6,591
Karamar hukumar Sakaba
APC 14,026
PDP 3,800
Karamar hukumar Suru
APC 22,627
PDP 10,358
Karamar hukumar Shanga
APC 19,262
PDP 6,961
Karamar hukumar Bagudo
APC 29,243
PDP 8,160
Karamar hukumar Arewa
APC 32,582
PDP 8,390
Jihar Jigawa na da Jimillar masu kada kuri'a = 1,702,721
- 'Yan takarar kujerar shugaban kasa masu karfi
* Muhammadu Buhari - APC
* Atiku Abubakar - PDP
‘Yan takarar kujerar sanata masu karfi mazabar Jigawa ta Tsakiya
* Sabo Muhammad Nakudu - APC
* Mustapha Sule Lamido - PDP
‘Yan takarar Sanatoci masu karfi mazabar Jigawa ta Arewa maso Gabas
* Mohammed Ubali Shittu PDP
* Ibrahim Hassan - APC
‘Yan takarar Sanatoci masu karfi mazabar Jigawa ta Arewa maso Yamma
*Sankara Danladi Abdullahi - APC
* Umar Nasiru Roni - PDP
Mazabar Yankoli, Karamar hukumar Hadejia, akwati ta 5:
Shugaban kasa:
ADPA 1
APC 301
PDP 19
Sanata
APC 203
PDP 99
SDP 27
MPN 1
ADC 1
Majalisar wakilai
APC 173
PDP 30
SDP 140
AA 1
PT 1
ADC 1
Akwati ta 002, Arewa Primary School, Karamar hukumar Babura,
Zaben shugaban kasa APC.. 209
PDP.. 11
SDP... 1
APA... 1
PCP... 1
APDA.. 1
Zaben Sanata
PDP... 16
APC.. 171
SDP... 36
Akwati ta 002, Majema, Hadejia;
Zaben shugaban kasa
APC...289
PDP... 30
Sanata
APC... 190
PDP.... 88
'Yan majalisar wakilai na tarayya
APC... 177
PDP...61
SDP...36
Akwati ta 007, Makeran Gabas
Zaben shugaban kasa
APC...353
PDP... 20
Sanata
APC...220
PDP.... 148
Zaben 'yan majalisar wakilai na tarayya
APC... 194
PDP 0
SDP 11
A mazabar Bamaina ‘C’, ta tsohon gwamna Sule Lamido, da ke garin Bamaina a karamar hukumar Birnin Kudu, a matakin kujerar shugaban kasa:
PDP 259
APC 20
Kujerar Sanata
PDP 278
APC 6
Kujerar majalisar wakilai
PDP 267
APC 17
Hausari, akwati ta 027, Hadejia.
Zaben shugaban kasa:
APC 209
PDP 0
Sanata
APC 171
PDP 37
Majalisar wakilai
APC 131
PDP 74
Karamar hukumar Guri
KADIRA OO1
Shugaban kasa
APC 316
PDP 52
SANATA
APC 303
PDP 60
Majalisar wakilai
APC 315
PDP 47
SDP 2
Shugaban kasa
APC 494
PDP 62
SANATA
APC 476
PDP 67
Majalisar wakilai
APC 463
PDP 67
KAFIN HAUSA
Mazabar Bulangu
Akwatin Yayari.
Shugaban kasa
APC: 155
PDP: 58
SDP: 2
Sanata
APC: 123
PDP: 82.
SDP: 21
Majalisar wakilai
APC: 128.
PDP: 73.
SDP: 23
HADEJIA LG.
Mazabar Rumfa, akwati ta 002
Shugaban kasa
APC 199
PDP 13
Sanata
APC 127
PDP 72
SDP 12
Majalisar wakilai
APC 111
PDP 14
SDP 88
Karamar Auyo
Ayo special primary
Shugaban kasa
APC 575
PDP 196
Sanata
APC 491
PDP 301
-REPS
APC 525
PDP 265
UNGUWAR KUDU
Shugaban kasa
APC 304
PDP 207
Sanata
APC 301
PDP 230
Majalisar wakilai
APC 302
PDP 227
SDP 12
JAMAAR ALIKALI
Shugaban kasa
APC 331
PDP 50
Sanata
APC 232
PDP 63
Majalisar wakilai
APC 222
PDP 70
SDP 10
BAYI 005
Shugaban kasa
APC 385
PDP 102
Sanata
APC 352
PDP 116
Majalisar wakilai
APC 347
PDP 90
SDP 25
BAYI 003
Shugaban kasa
APC 531
PDP 119
Sanata
APC 433
PDP 224
Majalisar wakilai
APC 456
PDP 176
SDP 53
Auyo Dispensary
Shugaban kasa
APC 215
PDP 73
Sanata
APC 184
PDP 108
Majalisar wakilai
APC 179
PDP 106
Ayo Vetenary
Shugaban kasa
APC 578
PDP 86
Sanata
APC 527
PDP 149
Majalisar wakilai
APC 532
PDP117
TSURUTAWA
Shugaban kasa
APC 123
PDP 34
Sanata
APC 114
PDP 34
SDP 14
Majalisar wakilai
APC 124
PDP 41
SDP 4
MAKERAYI
Shugaban kasa
APC 198
PDP 56
Sanata
APC 176
PDP 77
Majalisar wakilai
APC 170
PDP 68
ZUBARAU
Shugaban kasa
APC 462
PDP 198
Sanata
APC 417
PDP 206
Majalisar wakilai
APC 412
PDP 133
SDP 29
KAZIYETA
Shugaban kasa
APC 190
PDP 46
Majalisar dattijai
APC 174
PDP 54
SDP 13
Majalisar wakilai
APC 182
PDP 52
SDP 9
A karamar hukumar Taura da ke jihar Jigawa, majiyar mu ta sanar da cewar an saki sakamakon zaben karamar hukumar.
Shugaban kasa
APC 31,399
PDP 11,846
Sanata
APC 30,842
PDP 13, 305
Majalisar wakilai
APC 30,718
PDP 13,723
Daga karamar hukumar Hukumar Hadeji a jihar Jigawa, majiyar Legit.ng ta sanar da ita cewar an kammala zabe kuma an sanar da sakamako na karamar hukumar.
Shugaban kasa
APC 29979
PDP 3188
Sanata
APC 19515
PDP 12518
SDP 2163
Majalisar wakilai
APC 18071
PDP 5128
SDP 10931
Hukumar zabe ta kasa (INEC) a birnin Kebbi, babban birnin jihar Kebbi, ta fara sanar da sakamakon wasu mazabu a zaben da aka yi jiya Asabar.
Alhaji Sani Inuwa, shugaban jam’iyyar PDP a jihar Kebbi, ya yi mubaya’a ga shugaba Buhari da jam’iyyar APC.
Mazabar Gulma GRA, akwati ta 007
Shugaban kasa
APC 385
PDP 102
Sanata
APC (Adamu Aleiro) 295
PDP (Abubakar Shehu) 202
Majalisar Wakilai
APC (Muhammadu Bello) 363
PDP (Abba Halliru) 130
Mazabar Birnin Kebbi, akwati ta 06
Shugaban kasa
APC 420
PDP 102
Sanata
APC 314
PDP 202
Majalisar wakilai
APC 384
PDP 136
In the senate, APC got 314 while PDP got 208.
Kamfanin dillancin na kasa (NAN) ya rawaito cewar ana cigaba da tattara sakamakon ragowar mazabu a Birnin Kebbi.
Sai dai har yanzu hukumar zabe ta kasa (INEC) ba ta fara fitar da sakamako a hukumance ba. Zaben dai ya fi jan hankali ne a matakin kujerar shugaban kasa tsakanin manyn ‘yan takara; shugaba Buhari a jam’iyyar APC da babban abokin hamayyar sa, Atiku Abubakar, dan takarar jam’iyyar PDP.
Manema labarai da ‘yan jarida sun fi mayar da hankali a kan sakamakon mazabun manyan ‘yan siyasa da ke goyon bayan ‘yan takarar biyu. A yayin da aka kammala kad'a kuri'u a wasu sassa na jihohi 36 na kasar Nigeria, ciki kuwa har da jihohin Sokoto, Jigawa da Kebbi, tuni aka fara tattara kuri'u tare da kidaya su a wasu rumfunan zabe na jihohin.
HATTARA: Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ce kadai ke da ikon tattara kuri'u da fadin sakamakon zabe. Bayanai a kan sakamakon kuri'un da aka kad'a a mazabun da zaka karanta a wannan shafin ba daga hukumar INEC ya ke ba.
Legit.ng Hausa ba za ta iya tantance gaskiyar sakamakon ba.
Rahotannin da muka samu yanzunan sun nuna cewa jam'iyyar APC ce ta lashe zabe a rumfar zabe na gidan gwamnatin jihar Sokoto.
Zaben shugaban kasa
APC - 190
PDP - 104
Zaben Sanata
APC - 169 PDP - 148
Zaben Majalisar Wakilai
APC - 168 PDP - 148
A halin yanzu dai sakamakon zabe sun fara shigowa daga akwutanan zabe, duba sakamakon a kasa:
Sarkin Yakin Binji, 008, Karamar hukumar Sokoto ta Kudu;
Zaben kujerar shugaban kasa
PDP — 72
APC — 63
NUP — 1
PPA — 2
kuri'ar da ta lalace — 1
Zaben kujerar Sanata
PDP — 75
APC — 63
APDA — 1
Zaben kujerar majalisar wakilai na tarayya
PDP —71
APC — 69
Sarkin Adar Kwanni 008 A,
Zaben kujerar shugaban kasa
PDP: 65
APC: 99
Zaben kujerar Sanata
PDP: 63
APC: 97
Zaben kujerar majalisar wakilai
PDP: 66
APC: 94
Jihar Sokoto - Jimillar masu kada kuri'a = 1,726,887
'Yan takarar shugabannin kasa masu karfi:
* Muhammadu Buhari - APC
* Atiku Abubakar - PDP
‘Yan takarar Sanatoci masu karfi a mazabar Sokoto ta Gabas
*Ibrahim Abdullahi Gobir - APC
*Maidaji Shehu - PDP
‘Yan takarar Sanatoci masu karfi mazabar Sokoto ta Arewa
*Aliyu Magatakarda Wamako - APC
*Ahmed Maccido Muhammad - PDP
‘Yan takarar Sanatoci masu karfi mazabar Sokoto ta Kudu
*Abubakar Tambuwal Shehu - APC
*Ibrahim Danbaba Abdullahi - PDP
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng