Jihar Kano
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Sulaiman Kura ya bayyana haka ne a ranar Talata, 7 ga watan Mayu, inda yace karamar hukumar ta kara ma Malaman Firamri 450 girma a cikin watanni goma sha takwas da suka gabata.
Masanin ya yi wannan jawabin ne yayin mayar da martani a kan ikirarin da aka ce gwamnatin jihar za tayi na rage karfin mai martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ta hanyar kirkirar wasu masaurautu hudu a Karaye, Bichi, Rano da Ga
Idan za’a tuna Legit.ng ta ruwaito wani mutumi mai suna Salisu Ibrahim ya aiko ma majalisar bukatar kirkirar sabbin masarautu guda hudu a jahar Kano, Bichi, Rano, Karaye da Gaya, musamman duba da cewa dokar Soji ce ta samar da mas
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje a ranar Litinin 6 ga watan Mayu, ya bayyana shirin sa na sauke dukkanin 'yan majalisar gwamnatin sa da manufa ta maye gurbin su da mafiya cancantar rike madafan iko a jihar.
A ranar Lahadi, 5 ga watan Mayu, ne gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya biya miliyan N30 a matsayin kudin sadakin zawarawa 1500 da suka fito daga kananan hukumomi 44 da gwamnatin jihar Kano ta aurar da su. Da yake
Hukumar hana ta'ammuli da fataucin miyagun kwayoyi, NDLEA ta kama wani dattijo mai shekaru 72, Mohammed Hamza da wani Kamisu Muhammad da haramtattun kwayoyi a filin tashi da saukan jirage na kasa da kasa ta Mallam Aminu Kano (MAK
Da yawa daga cikin wasu yankunan Arewacin Najeriya na fuskantar matsanancin zafi da kuna ta dumamar rana cikin 'yan makonnin da suka gabata da a halin yanzu ake ci gaba da fargabar barkewar wasu nau'ikan cututtuka.
Al'umma sunyi matukar murna da farin ciki a ranar Talata bayan an sako matashiya Zainab Ali da mahukuntar kasar Saudiyya suka tsare a kan zargin safarar miyagun kwayoyi. Mataimakin shugaban kasa na musamman kan sabuwar kafar watsa
Hukumomin kasar Saudiyya sun saki Zainab Aliyu, matashiyar nan 'yan Najeriya da aka kama bisa zarginta da shiga da kwaya kasar saudiyya. A jawabin da babban sakatare a ma'aikatar harkokin kasashen waje ta Najeriya ya fitar, ya ce
Jihar Kano
Samu kari