Jihar Kano
Fitaccen ‘Dan siyasar nan ya yi tir da kamen Mawaka. Shehu Sani ya koka yadda ake ta faman damke Mawaka a inda su kuma Mawakan da ke zagi da sukar ‘yan hamayya su ke cin karensu babu babbaka.
Jami'an tsaron na zargin Lawan da Sulaiman da laifin shatar shanu, yayin da shi kuma Sa'idu ake zarginsa da laifin satar mutane domin yin garkuwa da su. A yayin bajakolin masu laifin ne Sa'idu ya bayyana cewa da kayan sojoji ya ke
Wata kotu dake zamanta a jahar Kano ta bada belin fitaccen mawakin Hausan nan, kuma sarkin wakan Sarkin Kano, Naziru M Ahmad, amma fa bisa wasu tsauraran sharudda guda uku
A wani hukunci na daban da kotun ta zartar bisa jagorancin Jastis Nayai Aganaba, ta yi watsi da korafin Aliyu Datti Yako, dan takara na jam'iyyar PDP da ke kalubalantar nasarar dan takarar jam'iyyar APC, Abdulmumin Jibrin.
Hukumar tace fina finai ta jahar Kano ta samu nasarar kama shahararren mawakin nan, kuma sarkin mawakan mai martaba Sarkin Kano, Naziru M Ahmad
Wani matashi, Nasiru Aliyu Abdussalam, na kwatas di Shekar Maidaki, karamar hukumr Kmbotso na jihar Kano, ya rataye kansa har lahira kan wani dalili da ba a sani ba.
A yayin da sauran jaruman Kannywood manya da kananan su suke ta faman tururuwa domin suje su bi umarnin shugaban kungiyarsu ta Kannywood a bangaren tace fina-finai, wato Isma'ila Na'abba Afakallahu, akan maganar da yayi ta cewa...
Hakan ya biyo bayan karar da Umar Ballah na jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ya shigar na kallubalantar nasarar Mr Dan'Agundi kan rashin samun kuri'u mafi rinjaye kamar yadda doka ta tanada. A yayin da kotun ta ke yanke hu
Ana iya tuna cewa, a baya-bayan nan sufeto janar na 'yan sanda Muhammad Adamu, ya bayar da umarnin haramta duk wasu al'amura na kungiyar shi'a a Najeriya, lamarin da ya ce kungiyar haramtacciyar kuma ba za ta karbu ba a kasar.
Jihar Kano
Samu kari