Jihar Kano

Kano: Ganduje ya bada umarnin gyaran Gidan Shettima
Breaking
Kano: Ganduje ya bada umarnin gyaran Gidan Shettima
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano y aba kwamishinan aiyuka da habaka ababen more rayuwa, Injiniya Mu’azu Magaji, umarnin gyaran ofishin majalisar sarakuna, Gidan Shettima, wanda yake a farfajiyar fadar Sarkin a Kano.

Sunayen 'yan majalisar Sarkin Karaye da ya rantsar
Breaking
Sunayen 'yan majalisar Sarkin Karaye da ya rantsar
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Sarkin Karaye Alhaji Ibrahim Abubakar II a ranar Litinin ya rantsar da kwamitin majalisar masarautarsa kuma sun yi taron farko a fadar Sarkina. Rantsarwar ta samu halarta shuwagabannin kananan hukumomi da kuma wasu manyan masu sar