Jihar Kano
Gwamnatin jahar Kano a karkashin jagorancin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ta sanar da shirinta na garkame jahar Kano gaba daya ta hanyar rufe duk wata hanya da
Fasinjojin da ke jirgin kamfanin Air Peace wanda ya taso daga Legas a ranar Talata an hana su fita daga jirgin a filin sauka da tashin jiragen sama na Malam Ami
Gwamnatin jahar Kano karkashin jagorancin Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ta bayar da umarnin dakatar da manyan motocin fasinjoji masu zuwa Kano daga jahar Lagas.
A jiya Litinin ne mu ka samu labari cewa manyan ‘Ya ‘yan Ado Bayero Sarakunan kasar Bichi da Kano watau Nasiru Ado Bayero sun gana a gidan tsohon Ciroman Kano.
Wasu Yarbawa sun fara kokawa da yunkurin maida gidan Muhammadu Sanusi II wajen sauke faralin ‘Yan siyasa. Kungiyoyin sun ce ka da a kawo siyasa a lamarin na sa.
Mun kawo maku bayanin mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero akan bullowar COVID-19. Sarkin ya umarci mutane su koma ga Allah da addua a halin yanzu.
Gwamna Abdullahi Ganduje ya hadu da Tinubu da Surukinsa tsohon Gwamna Ajimobi. An ga Ganduje da Tinubu su na yin wata salon gaisuwa saboda annobar COVID-19.
Gwamnatin jahar Kano a ranar Litinin, 23 ga watan Maris ta bayyana cewa babu wani lamari na bullar cutar coronavirus da aka tabbatar a jahar, ta ce karya ne.
Shugaban makarantun Qur'ani, Islamiyya da Tsangaya, Sheikh Gwani Dan Zarga, ya tabbatar da rufe makarantun ga manema labarai ranar Lahadi a Kano. Ya ce yin haka
Jihar Kano
Samu kari