Jihar Kano
Yayin da wasu ke murna da samun dami a kala, wasu kuwa sun koma gefe ne takaici ya dame su, duka sanadiyyar tsige Sarkin da gwamnatin jihar Kano tayi a 'yan...
Tsohon mashawarcin shugaban kasa a kan harkokin tsaro, Janar Aliyu Gusau ya isa fadar masarautar Kano domin kai ma mai martaba Sarkin Kano Aminu Ado Bayero ziya
A ranar Litinin ne shugaban majalisar dokokin jihar Kano, Abdulazeez Garba Gafasa, ya sanar da dakatar da mambobin majalisar bisa zarginsu da nuna rashin tarbiy
A Kano, Jam’iyyar APC ta caccaki Nasir El-Rufai a game da alakarsa da tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi. APC ta ce El-Rufai ya nemi wata sarauta ya ba shi
Yusrah Sanusi ta ce tun Mahaifinta ya na Matashi su ke tare da Gwamna El-Rufai. Ta kuma roki Allah ya ba ta Abokan da za su shaku da su kamar Mahaifinta da shi.
Majalisar jihar Kano ta dakatar da 'yan majalisa biyar na watanni shida dangane da hargitsin da aka samu a zauren majalisar a ranar Litinin din makon jiya. Wann
Gwamnan jahar Nassarawa, Abdullahi Sule ya bayyana cewa gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje da kansa ne ya kira shi a waya, kuma ya shaida masa niyyarsa
Shahararren malamin nan na addinin Musulunci, Abubakar Mahmud Gumi, ya yi martani ga tsige tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya nemi a shafe tsarin.
Junaid Mohammed ya na ganin akwai tafka da warwara a sha’anin Muhammadu Sanusi. Fitaccen Dattijon Arewan ya goyi bayan tunbuke Sanusi II da aka yi kwanan nan.
Jihar Kano
Samu kari