Jihar Kano
Bayan kammala taro ne shugaban kungiyar gwamnonin arewa, Simon Lalong, ya fitar da jawabi a kan matakan da gwamnonin suka dauka bayan kammala tattaunawarsu da
Gwamnatin jahar Kano ta yi feshin magani a wurare biyar da mutumin da aka tabbatar yana dauke da cutar coronavirus ya ziyarta kafin a gano yana dauke da ita.
Gwamnatin jihar Kano, karkashin jagorancin Gwamna Abdullahi Ganduje ta ce za ta rage fe wasu daga cikin kasuwannin da ke jihar tare da tsananta dokar hana shiga
Wani rahoto da jaridar Daily Trust ta wallafa ya bayyana cewa mutumin da ke dauke da cutar coronavirus a jihar Kano ya je sallar Juma'a a Masallaci. Wannan lama
Gwamnatin Jihar Kano ta ce kila za ta rufe wasu wuraren ibada. Dama can an ji za a rufe kasuwannin da ke Kano tare da tsaurara hana shiga da fita a kan iyakoki.
Gobara ta lashe gidan man Aliko da ke kan titin Maiduguri a a birnin Kano. Wani ganau ba jiyau ba, ya sanar da jaridar Solacebase cewa gobarar ta fara ne wajen
Hukumar NCDC ta sake tada wani dakin binciken COVID-19 a Jihar Filato. A cikin makon nan, NCDC ta kafa wurin gwajin COVID-19 a asibitocin Jihohin Kano da Filato
A cikin wani jawabi da NCDC ta fitar a yammacin ranar Asabar, ta bayyana cewa an samu mutum daya da aka tabbatar yana dauke da kwayar cutar a Legas, yayin da ak
Firgici da fargaba ta shiga zukatan jama'ar jihar Kano a kan mutuwar wani Abdulrasheed Ibrahim. Mazaunin kwatas din Gwammajan ya mutu ne bayan ya killace kansa.
Jihar Kano
Samu kari