Jihar Kano
Gwamnatin tarayya a ranar Talata, 21 ga watan Afrilu, ta gargadi yan Najeriya a kan guje ma amfani da rigakafin bogi da ake yi a Kano da sunan maganin COVID-19.
A ranar Talata ne rundunar 'yan sandan jihar Kano ta tabbatar da damke matasa 30 da aka samu da laifin take dokar nisantar juna a jihar. An kama matasan ne da l
Limami 15 ne rundunar 'yan sandan jihar Kano ta damke a kan zarginsu da ake da yin sallar Juma'a ta jam'i a jihar tare da karya dokar hana zirga-zirga. Gwamna A
Duk irin kai ruwa rana da hukumomin lafiya ke yi domin hana yaduwar annobar cutar coronavirus a Najeriya, cutar tamkar wutar daji na ci gaba da bazuwa a kasar.
Wani bidiyo na wasu mazauna jihar Kano ya jawo cece-kuce a kafafen sada zumuntar zamani. A bidiyon, an ga jama'ar jihar na karya dokar nisantar juna da gwamnati
Gwamna Abdullahi Ganduje ya mika kokon barar neman tallafin kudi da kuma kayan agaji daga gwamnati domin dakile bazuwar corona a jihar da ke Arewacin Najeriya.
Hukuma ta ce bincike ya nuna Maza sun fi Mata kamuwa da Coronavirus a kasar nan. An gano hakan ne bayan an yi wa mutane 8, 003 gwajin cutar COVID-19 a watanni 3
A kalla mutum 150 ne suka rasa rayukansu tsakanin ranar Juma'a da Asabar na makon da ya gabata a garin Kano. Wannan tururuwar birne jama'ar ne ya saka tsananin
An samu mutane 23 a jahar Kano da suka kara kamuwa da annobar nan mai toshe numfashi, watau Coronavirus, wanda hakan ya kawo adadin masu cutar a Kano zuwa 59.
Jihar Kano
Samu kari