Jihar Kano
Mutum 14 ne aka tabbatar da mutuwarsu yayin da mutum 8 suka samu raunika daban-daban sakamakon hatsarin da aka yi kusa da kauyen Makoke da ke kan titin Wudil zu
A kalla mutum 6 cikin 'yan kwamitin yaki da Covid-19 a jihar Kano suka kamu da muguwar cutar, majiya mai karfi ta sanar wa jaridar Daily Nigerian. Majiyar ta ce
Mataimakin gwamnan jihar Kano, Nasiru Gawuna, kwamishinoni uku da diyar Gwamna Abdullahi Umar Ganduje sun killace kansu bayan an gano cewa sun yi mu'amala da wa
A kan iyakar jahar Jigawa da Kano jami’in kiwon lafiya na jahar Kano suka kama shi, daga bisani aka gudanar da gwajin cutar Corona akansa, sakamakon gwaji ya ta
Shugaban kwamitin ko ta kwana dake yaki da yaduwar annobar cutar COVID-19 a jahar Kano, Farfesa Abdulaziz Habib ya kamu da cutar COVID-19, watau Coronavirus.
A safiyar yau Juma'a, manyan tituna da na cikin anguwanni a jihar Kano sun bayyana kamar an sharesu. Wannan ya biyo bayan dokar hana zirga-zirga da gwamna Gandu
Allah ya yiwa tsohon Atoni Janar kuma kwamishinan shari’a na jahar Kano, Aliyu Umar, rasuwa. Ya rasu ne a safiyar ranar Juma’a, 17 ga watan Afrilu, da karfe 4.
A yayin da bai wuce 'yan sa'o'i kalilan ba dokar hana fita ta fara aiki a fadin jihar Kano, al'ummar jihar sun yi kasuwanni tururuwa domin tanadin kayan bukata.
Najeriya, kasar nahiyar Afrika ma fi yawan jama'a, ta saka dokar rufe rufe manyan biranenta; Legas da Abuja, tare da saka dokar takaita zirga-zirga a sauran sas
Jihar Kano
Samu kari