Jihar Kano
Wasu mazauna birnin Kano sun bayyana goyon bayansu a kan dokar hana walwala da shugaban Buhari ya saka wa jihar. Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya ya ruwaito
Ana cigaba da maida Almajirai Jihohin da su ka fito saboda annobar COVID-19. Jihohi su na ta kokarin maida Almajirai gidajen Iyayensu. Gombe ta shiga layi.
Femi Falana ya bukaci Buhari ya fadawa Duniya sanadiyyar mace-macen Kano. Gawurtaccen Lauyan ya ba Ministan lafiya kwana 7 ya fadi dalilin mace-macen da ake yi.
An kama motocin ne ranar Litinin a kauyen Sabon Gida da ke yankin karamar hukumar Ikara yayin da suke kokarin shiga jihar Kaduna. Manyan motocin sun yi yunkurin
Bayan kayan abinci da magunguna, Aisha Buhari ta bayar da tallafin kayan sakawar jami'an lafiya da ke aikin yaki da annobar cutar covid-19 a jihat Kano. Ta aika
Dazu nan Sanata Rabiu Kwankwaso ya aikawa Shugaban kasa takardar musamman game da annobar COVID-19. Tsohon Gwamna Kwankwaso ya bayyana wannan ne a shafinsa.
Mun samu cewa a ranar Lahadi wasu manyan mutane biyu a jihar Kano sun rasa rayukansu sanadiyar wata bakuwar cuta da hakan ya sake jefa tsoro a zukatan al'umma.
Gwamna Abdullahi Ganduje na Kano ya yi korafin cewa kwamitin shugaban kasa a kan yaki da annobar COVID-19, ta yi wasti da jaharsa a yaki da take yi da cutar.
Yayin da adadin wadanda annobar corona a jihar Kano ta kai 77 baya ga dakatar da gwajin gano masu cutar a jihar, gwamna Ganduje ya shimfida wata sabuwar doka.
Jihar Kano
Samu kari