Jihar Kano
An kara samun sabbin mutane 38 da suka kamu da cuta annobar Coronavirus mai toshe numfashi a jahar Kano, kamar yadda hukumar kare yaduwar cututtuka, NCDC ta bay
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje a jiya ya ce jihar na fuskantar babban kalubale sakamakon yadda annobar Covid-19 ke yaduwa. Hakan kuwa na bukatar tai
Sai dai ba’a tabbatar da hakikanin mamacin ba, amma hankulan jama’a sun tashi yayin da mutumin wanda shekarunsa sun kai sittin ya yanke jiki ya fadi a daidai ka
Ma'aikata walwala da jin kan 'yan kasa ta tarayya ta tura motoci 110 na tallafin kayan abinci daga gwamnatin tarayya zuwa gwamnatin jihar Kano. Ministan walwala
Legit.ng Hausa ta samu labarin mutuwar Dakta Ghali Umar na sashen ilimin zanen taswirar gidaje a jami'ar kimiyya da fasaha ta Kano (KUST) da ke Wudil A wata san
NCDC ta ce ya zuwa karfe 11:50 na daren ranar Talata, 28 ga watan Afrilu, akwai jimillar mutane 1532 da aka tabbatar da cewa suna dauke da kwayar cutar covid-19
An kama matashin ne bayan wata kungiyar lauyoyi ta shigar da korafi a ofishin kwamishinan 'yan sanda na Kano a kan cewa ya zagi annabi Muhammad a shafinsa na
Rahotanni sun bayyana cewa gwamna Ganduje ya yi korafin cewa gwamnatin tarayya ta yi watsi da jihar Kano yayin da take fama da annoba. Amma, a cikin wani jawabi
Alhassan Ado Doguwa, shugaban masu rinjaye na majalisar wakilan Najeriya, ya ce akwai yuwuwar mace-macen da ake yi a jihar Kano ya wuce rayukan da mayakan Boko
Jihar Kano
Samu kari