Jihar Kano
A ranar Juma'a ne ministan lafiya, Osagie Ehanire ya ce an samu sauki a jihar Kano tare da daidaituwa bayan hadin guiwar wakilan gwamnatin tarayya da kwamitin y
A cewar Ganduje rashin kulawar da jami’an kiwon lafiya basu baiwa sauran marasa lafiya ne ya sa ake samun mace mace a jahar, amma yin hakan ai rage mace macen.
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya kwatanta Almajirai da dandalin cutar coronavirus saboda rashin tsafta, wurin zama da kuma rashin kula da kai.
Mai Martaba Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero tare da Sarakunan Bichi, Rano, Karaye da Gaya sun yi ganawa ta musamman da Gwamnan Kano a cikin farkon makon nan.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya kara tallafa wa kwamitin raba kayan rage radadi wanda Farfesa Yahuza Bello ke jagoranta da miliyan 115 don su sake
Tsohon kwamishinan ayyuka na jihar Kano, Mu'az Magaji, ya fito daga dakin kulawa ta musamman yayin da ya ke ci gaba da samun sauki bayan kamuwa da cutar korona.
Wata kotun majistare da ke zama a Kano ta bada umarnin damko Malam Kabiru Ado-Panshekara, shugaban karamar hukumar Kumbotso da ke jihar a kan kin bayyana a gaba
Ma'aikatar lafiya ta jihar Kano ta sanar da rasuwar wasu mutum 6 a jihar sakamakon annobar Coronavirus. A shafinta na twitter, ma'aikatar lafiyar ta kara da cew
Hadimin Ganduje a kan harkar watsa labaru, Malam Salihu Tanko Yakasai ne ya bayyana haka a shafinsa na dandalin sadarwar zamani ta Facebook a ranar Litinin.
Jihar Kano
Samu kari