Jihar Kano
Kazalika, gwamna Ganduje ya ce ya zama wajibi kasuwanni da sauran wuraren taron jama'a su cigaba da daukan matakan kiyayewa domin ganin cewa an hana annobar kor
Yayin wata hira da aka yi da ita a Kano domin tunawa da cikar shekaru 22 da mutuwar Abacha, Maryam ta ce lokacin da gaskiya zata fito a kan kudaden da ake doraw
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da biyan N123 biliyan don aikin titin jirgin kasa daga Ibadan zuwa Kano, Ministan sufuri, Rotimi Amaechi ya bayyana.
Tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi ya daukaka kara bayan kotun Kano ta yi watsi da karar da ya shigar kan bincikensa da hukumar yaki da rashawa ke yi a jihar.
Mun samu rahoton cewa, bullar wata bakuwar cutar dabbobi wadda ake kiranta Contagious Bovine Pleuropneumonia (CBPP), ta janyo asarar shanu da dama a jihar Kano.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta damke mutane 97 a kan laifin halarta gidan rawa tare da take dokar Jana walwala wacce aka saka don dakile yaduwar korona.
Kungiyar shugabannin yankunan kudu da ta tsaki yan sun goyi bayan bukatar Gwamna Abdullahi Umar Ganduje da ya nemi Shugaba Buhari ya hana makiyaya yawon kiwo.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci masu manyan masana'antun jihar da su gaggauta miko tsare-tsaren sake budesu a jihar, Abba Anwar ya sanar.
A kalla kashi 60 daga cikin mace-macen jihar Kano na da alaka da annobar korona, jami'ai suka sanar, Ministan lafiya, Osagie Ehanire, ya bayyana hakan a Abuja.
Jihar Kano
Samu kari