Jihar Kano
Salihu Tanko Yakasai, mai bada shawara na Musamman akan harkokin yada labarai ga Gwamna Abdullahi Ganduje, ya yi martani a karon farko bayan dakatar da shi.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya amince da canja wuraren ayyukan manyan sakatarorin gwamnatinsa takwas da kuma daukan sababbi sakatarori hudu.
Hadimin Buhari, Malam Bashir Ahmaad ya musanya zargin hannu a dakatar da Mai ba Ganduje shawara. Haka kuma Kwamishinan da Ganduje ya tsige ya yi magana dazu.
Korarren kwamishinan ayyuka da ababen more rayuwa na jihar Kano, Mu'azu Magaji yayi magana akan dakatar da Salisu Tanko Yakasai, mai bada shawara na musamman.
Ya ƙara da cewar Daraktoci sune zasu shugabanci makarantu a matsayin shugabannin makarantun inda kuma mataimakan Daraktoci zasu kasance a matsayin mataimakan sh
Allah ya yi wa Sakataren Masarautar Kano, Alhaji Mahmudu Aminu Bayero, rasuwa a yau Laraba, 7 ga watan Oktoba. Za a yi janaízarsa da karfe 2:00 a Kofar Kudu.
Mazauna wasu unguwanni a Kano, na korafe-korafe game da yadda garin tuwonsu ke bacewa a wajen nika a yan kwanakin nan, hakan ta tilasta ba da katin shaida.
Hukumar kashe gobarar jihar Kano ta tabbatar da mutuwar wata mata sakamakon rushewar da wani sabon shago da ake ginawa a kasuwar Kurmi da ke jihar Kano yayi.
Bayanai sun nuna cewa ga dukkan alamu Hauwa’u Habibu, wacce ake zargi da yi wa yaranta biyu yankan rago a jihar Kano, tana fama ne da matsala ta shafar aljanu.
Jihar Kano
Samu kari