Jihar Kano
Wata buduwar mai shekara 16 da aka bayyana sunanta da Bahijja Gombe ta kashe kanta a gidan da take aiki ta hanyar rataya a Kano. Bata bar hujjar kashe kanta ba.
Ana zargin ’yan sanda sun harbe wasu matasa masu suna Abubakar Isah da Ibrahim Sulaiman mai inkiyar Mainasara a unguwar Sharada da ke garin Kano a daren Asabar.
Kwamishinan ƴan sandan jihar Kano, C.P Habu A.Sani, wanda akafi sani da "Kalamu Wahid" shine ya sanar da hakan lokacin taron ilmantarwa da masu sana'ar sayar da
Kwamandan hukumar kula da hana fataucin kwayoyi na Kano Ibrahim Abdul, ya ce nauyin miyagun kwayoyin da aka kama a hannun mutane 92 din ya kai kilogram 987.
Gwammatin Kano ta sanar da kafa wani kwamiti da zummar aiwatar da shirin zaftarewa iyayen ɗalibai a jihar kudin makaranta da kashi 25 cikin 100 saboda korona.
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje, ya bukaci kungiyar masu shirya fina-finan Hausa ta Kannywood da mawaka su fadakar da jama’a kan muhimmancin zaman lafiya.
Ministocin tsaro da na gona sun bukaci sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero da ya shiga tsakani domin kawo karshen zanga-zangar da matasa ke yi a fadin Jihar.
An kama ne sakamakon kama su da makamai da suka hada da adduna da wukake da gorori da bindugu da kuma fasa shagunan mutane da diban kayayyakin da ba nasu ba.
Gwamna Abdullahi Ganduje ya tuna da tsohon Mai gidansa yayin da ya kara shekara. Gwamna Ganduje ya aika wa Sanata Kwankwaso sakon cika shekara 64 a jarida.
Jihar Kano
Samu kari