Jihar Kano
Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero ya kai wa gwamnan jihar Legas ziyara ta musamman a ranar Lahadi. Sarkin ya hadu da gwamnan a gidan gwamnatin jihar Legas.
Wani tsagin jam'iyyar APC a jihar Kano, a karkashin jagorancin Hussaini Isa Mairiga, ya sanar da sauke shugabannin tsagin jam'iyyar a karkashin jagorancin Abdul
Wata kotun majistare a jihar Kano ta sallami shari'ar da take yi wa Naziru M. Ahmed wanda aka fi sani da sarkin waƙa bayan ya nemi afuwar gwamnatin Ganduje.
Jihar Kano na ɗaya daga cikin jihohin da suka rabauta da tallafin Korona, sai dai akwai masu hana ruwa gudu da suka sauya akalar kayayyakin tallafin zuwa gidaj
Babbar kotun shari'a ta Kofar Kudu dake jihar Kano ta gayyaci babban mawakin Shugaba Muhammadu Buhari, Dauda Kahutu Rarara, inda ta bukaci ya gabatar da kansa.
Babbar jam'iyyar adawa a jihar Kano, PDP, karkashin bangarenta na Kwankwasiyya ta ce ta janye daga zabukan kananan hukumomi da za a gudanar a ranar 16 ga watan.
Wani bangare na takardar daukar aiki da jami'ar ta aikowa Ganduje na cewa, "za mu ji dadi a ce koda sau daya ne a shekara za ka samu damar yin magana da daliban
‘Yan Majalisa sun yi muhawara game da bashin Ganduje, sun amince a aro kudi. Abdullahi Umar Ganduje ya ce za ayi amfani da wannan kudi ne domin ayi ayyuka.
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya yi wasu muhimman nade-nade guda hudu da suka hada da nada sabon rijistara a kwalejin ilimi ta Kano da ke Ku
Jihar Kano
Samu kari