Jihar Kano
Gwamnatin Kano ta musanta batun rushe inda Sheikh Nasir Kabara ke bayar da karatu da ke kwaryar birnin, inda ta ce gine-ginen da ta rushe suna kusa da shi ne.
Gwamnatin jihar Kano ta rushe makarantar da da Sheikh Abdul jabbar Nasiru Kabara ke yi wa dalibansa karatu a kusa da Jauful-Fara da ke filin mushe a Kano, kamar
Majalisar zartarwa ta jihar Kano ta amince da fitar da wasu kude domin aiwatar da ayyuka daban-daban a jihar ciki harda auren mata da yawa a fadin yankinta.
Gwamnan jihar Kano Ganduje ya gargadi malamai kan yin wa'azi da zai ke tada hankali da raba kan al'umma. Ya bayyana hakan ya saba koyardawar addinin musulunci.
Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje, ya ce sun dauki matakin dakatar da Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara daga yin wa'azi ne don hana tashin hankali a jihar.
Babban malamin Kano, Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara ya ce rufe masallacinsa da hana shi yin wa'azo da gwamnatin jihar ta yi "zalunci ne", kamar yadda BBC Hausa
Shaikh Abduljabbar Nasir Kabara ya ce rufe masallacinsa da hana shi yin wa'azi da gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje na Kano tayi baya bisa daidai don zalunci ne.
Hukumar DSS ta zagaye gidan shararrenn malamin darikar Qadiriyya Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara. Rahoto ya bayyana ba a hana kowa shiga gidan malamin ba.
Majalisar zartaswa na jihar Kano ta dakatar da shahararren malamin addinin musuluncin na jihar Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara daga yin wa'azi a fadin jihar ba
Jihar Kano
Samu kari