Jihar Kano
Ministan kula da sufurin jiragen sama na Najeriya Hadi Sirika ne ya yi wannan bayani bayan wani taro da kwamitin karta kwana shugaban kasa kan yaki da korona.
Jihar Kano ta bayyana dalilan da suka jawo jihar ta haramta ta'ammuli da sayar da sinadarin lemon dan tsami. An bayyana cewa, sinadarin na jawo wasu cututtuka.
Rundunar yan sanda a jihar Kano ta bayyana kama mutane 101 d ake zargi da aikata laifuffuka daban-daban a jihar tun bayan kama aikin sabon kwamishinan jihar
A jihar Kano, an kame gurbatattun kwayoyin magani na sama naira biliyan shida. Jihar Kano ta sauka daga matsayin ta daya a mu'amala da kwayoyin da gurbatattu ne
Wata sabuwa: Wani kansila a jihar Kano ya dauki hadimai 18 aiki domin taimaka masa a gudanar da aikinsa na Kansilan unguwa. Yace ya kamata su fi haka yawa ma.
Muhammadu Dauda Dangalan, dattijon da ya kasance daya daga cikin jiga-jigan da suka kafa tsohuwar jam'iyyar NEPU da PRP, ya riga mu gidan gaskiya a garin Kano.
Ibrahim Shekarau, tsohon gwamnan jihar kano, ya ce mazauna jihar sun fi yadda da jami'an Hisbah a kan 'yan sanda. Shekarau ya sanar da hakan ne a wata tattauna.
Karar bidiyon daloli tsakanin gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje da mawallafin jaridar Daily Nigerian, Jafar Jafar, a ranar Litinin ta dauka sabon salo.
Sarkin Kano Aminu Ado Bayero ya bukaci 'yan Najeriya da su amince da yin allurar rigakafin Korona. A cewarsa, Korona ta yi wa duniya illa sosai ba kadan ba.
Jihar Kano
Samu kari