Jihar Kano
Gwamnan Jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ce har yanzun (tsawon shekara bakwai) jam'iyyar su ta APC ba ta shiga mataki na gaba ba wato 'Next Level'.
Gwamnatin jihar Kano ta bakin shugaban hukumar dake yaƙi da cin hanci da rashawa a jihar, ya ce, an ƙwace filaye 400 daga hannun wasu mutane a faɗin jihar.
Rundunar yan sanda a jihar Kano ta ce tabbatar da kama wani magidanci da ake zargi da halaka dansa mai suna Auwalu Awaisu mai shekaru 19 sakamakon lakada masa d
Sanata Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya yaba wa Gwamnan jihar Kano, Gwamna Abdullahi Umar Ganduje a kan karfafa yaki da rashawa da yayi a jihar, Daily Trust ta ce.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya soki lamirin Gwamna Abdullahi Ganduje game da shirin gwamnatinsa na karbar rancen naira biliyan ashirin don gina gada a Kano.
Darakta janar na hukumar Zakkah da Hisbah na jihar Kano, Safiyanu Abubakar, yace ana shirin mayar da biyan Zakka ya zama wajibi ga dukkan 'yan siyasa kafin su.
Jami'an hukumar Hisbah a jihar Kano sun kai sumame wasu dakunan daliban jami'ar Bayero da ke Kano inda suka kama dalibai mace da namiji a daki guda, Vanguard ta
Shugaban hukumar yaki da ta'ammali da miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) reshen jihar Kano,Malam Isah Limita Muhammad yace hukunar ta bankado wata tafkekiyar gona.
Sama da fasinjoji 100 da za su je Legas suka sha dogon zama a filin sauka da tashin jiragen sama na Mallam Aminu Kano a ranar Lahadi bayan jirgin sama na Aero.
Jihar Kano
Samu kari