Jihar Kano
Ministan yaɗa labarai da al'adu, Lai Muhammed, yace babu wanda ya kawo zancen abun da ke faruwa dangane da ministan sadarwa da tattalin arziƙin zamani, Pantami.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, a mazabar Gwarzo a jihar Kano, a ranar Laraba ta dakatar da tsohon dan majalisa mai wakiltar Kano ta Arewa a majalisar
Gobara ta kone wasu sassa na ofishin hukumar zabe mai zaman kanta na kasa, INEC, da ke jihar Kano, Daily Trust ta ruwaito. Gobarar da ta fara misalin karfe 9.30
Mabiya shafukan zumunta sun magantu sakamakon bayyanar hotunan gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje yana tuka babur din hukumar KAROTA sanye da babbar riga.
Iyalan fitaccen malamin addinin musulunci na Kano, Sheikh Abdullahi Shehu Mai’Annabi, da aka sace tare da kaninsa da dalibansa 11 a hanyarsu ta zuwa Zamfara, kw
Yan sanda a jihar Kano sun ceto wata yarinya mai shekaru 15, Aisha Jibrin, da iyayenta suka kulle ta a daki tsawon shekaru 10 a Darerewa Quaters a karamar hukum
Mawallafin Jaridar Daily Nigerian, Jaafar Jaafar, wanda ya wallafa bidiyon Gandollar, ya tsere daga gidansa ya shiga buya bayan samun sakonnin barazana da dama
Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya kaddamar da babura na musamman guda 25 da hukumar rage cinskoso na jihar, KAROTA, ta siyo domin dakile cinkoso a jihar
Masarautar Kano ta musanta siyar da filayen Gandun Sarki wadanda yasa hukumar yayi da rashawa ta jihar kano take tuhumar Sarki Aminu Bayero da shi, Daily Trust.
Jihar Kano
Samu kari