Jihar Kano
Duk ƙoƙarin da gwamnatin Kano take yi na maida yara almajirai jihohin su, amma yaran na riga jami'an gwamnati koma wa Kano saboda rashin tsari tsakanin jihohi.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya ce babu 'yan bindiga da suka yada sansani a Dajin Falgore, kamar yadda ake ta yadawa a kafafen watsa labarai.
Gwamnan jihar Kano ya bayyana ra'ayinsa kan yaushe zai daina siyasa domin ya huta a bar wa wasu su ma su taba. Ya amsa tare da bada labarin fara siyasarsa.
Mutane da dama musamman masu amfani da kafafen sada zumunta sun soki gwamna Ganduje na Kano bisa fitar wani hoto da ya nuna gwamnan ya taka fastar kwankwaso.
Siyasar Kano sai Kano, a halin yanzun an fara sukar gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje bisa taka hoton tsohon gwamnan jihar da yayi a gangamin APC jiya.
Wata ɗalibar jami'ar Bayero dake Kano (BUK) ta rigamu gidan gaskiya bayan fama da wata gajeriyar rashin lafiya, hukumar BUK ta tabbatar da faruwar lamarin.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kano ta yi nasarar cafke wani matashi da ya dabawa matar dan uwansa wuka. An ce dan cikin nata ya mutu bayan an kai ta asibiti.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa yan bindiga sun fara mamaye dazukan jiharsa kuma akwai yiwuwar suna shirin kai hare-hare ne, Tha Nat
Daliban makarantun sakandare a jihar Kano sun yi kira ga gwamnatin jihar ta samarwa dalibai mata audugan mata kamar yadda ta ke samar da littafan karatu kyauta,
Jihar Kano
Samu kari