Jihar Kano
Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano ta hana nuna fina-finai tare da sayar da fina-finan da suke dauke da garkuwa da mutane, shaye-shaye da kuma kwace wayoyi.
Edwin Clark, wani dattijon kabilar Ijaw ya caccaki gwamnatin Buhari kan yunkurin gina sansanin sojin ruwa a jihar Kano. Ya ce kamata yayi a Bayelsa ba a Kano ba
Babban alkalin kotun daukaka kara na jihar Kano, mai shari'a Hussein Mukhtar, ya rasu yayin da yake shekaru 67 a ranar Asabar bayan gajeriyar rashin lafiya.
Hukumar Korafi da Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano, PCACC, ta ce ta kama manyan motoci biyu na masara da ake zargi sun gurbata a kasuwar Dawanau.
Matar gwamna Abdullahi Umar Ganduje, na jihar Kano, Hafsat Ganduje, ta halarci taron bikin kammala karatun dan autan ta a birnin Landan na kasar Birtaniya.
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta bukaci Gwamnatin Jihar karkashin Gwamna Abdullahi Ganduje ta sallami Shugaban Hukumar Karbar Haraji ta jihar cikin sa’a 48.
Hasashe sun nuna cewa Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje na iya fitowa takarar mataimakin shugaban kasa ko kuma dan majalisar dattawa a babban zaben 2023.
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta kaddamar da shirin shuka bishiyoyi miliyan daya a kananan hukumomi 44 na jihar don dakile illar ɗumamamar yanayi da sare itatuwa,
An bayyana sunan Suleiman AbdulRahman wanda aka fi sani da Kawu Sumaila da Ismaeel Buba Ahmed a matsayin wadanda ka iya maye gurbin Sabo Nanono daga jihar Kano.
Jihar Kano
Samu kari