Jihar Kano
Kotun jihar Kano bisa alkalancin Justice S.B Namalam a ranar Litinin ta bukaci gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya biya mai jaridar Daily Nigerian, Jaafar
Kakakin rundunar yan sanda reshen jihar Kano, Abdullahi Kiyawa, ya bayyana cewa yan sanda sun cafke mutum 7 da ake zargin suna da hannu a kisan Fasto a Kano.
Hukumar yaki da rashawa ta EFCC ta cafke, Haftsat Ganduje, matar gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje kan zargin rashaswa da rikicin fili da dan ta ya yi
Babban kotun shari'a dake zamanta a jihar Kano ta ki amincewa da bukatar beli da malamin Kano, Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara ya shigar, Daily Trust ta ruwai
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, yace jihar Kano ta kimtsa wa zuwan babban taron jam'iyyar APC na jihohi dake tafe a ranar 16 ga watan Oktoba.
Kano - Hukumar yan sanda reshen jihar Kano ta sanar da cewa jami'anta sun samu nasara kame wani mutumi da ake zargin ɗan garkuwa da mutane ne a jihar Kano.
Rundunar 'Yan sanda a jihar Kano ta yi nasarar dakile wani yunkuri da wani matashi yayi na sace dan uwansa a kauyen Danzabuwa, da ke karamar hukumar Bichi.
A cikin ƴan kwanakin nan ne Isa Pantami, ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani ya sanar cewa za a fara aiki da fasahar 5G a kasar a watan Janairun 2022.
Babban malamin addini kuma shugaban jami'ar Al-Istiqama dake jihar Kano, Farfesa Salisu Shehu, ya bayyana hanyoyin da za'a bi wajen kawo karshen satar jarabawa.
Jihar Kano
Samu kari