Jihar Kano
A labarin nan za a ji cewa Tsohon Kwamishinan albarkatun ruwa na jihar Kano, Umar Haruna Doguwa, ya koma kujerar shugaban APC shekaru 10 da mikawa Abdullahi Abbas.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya yi wa Hon. Umar Haruna Doguwa fatan alheri bayan ya ajiye mukaminsa na kwamishina a ma'aikatar albarkatun ruwa ta Kano.
A labarin nan, za a ji tsofaffin kwamishinonin Gwamna Abba Kabir Yusuf za su ci gaba da shafa da shi game da yunkurin da ake yi na kwace motocin ofis da aka ba su.
A labarin nan, za a ji mabiya Ƙadiriyya a Kano sun yi wa jagoran addini na Iran, Ayatollah Khamenei sallatul gha'ib bayan harin Amurka da Isra'ila ya yi ajalinsa.
A labarin nan, za a ji cewa wasu daga cikin yan kungiyar Shia'a a wasu jihohin Arewa sun fito domin zanga-zangar nuna takaicin kisan Ayatollah Ali Khamenei a Iran.
A labarin nan, za a ji cewa kwamitin gwamnatin Kano ya ziyarci kasuwar Singer inda ya fara aiki a kan tattara alkaluman gobarar da ta lashe biliyoyin Naira.
Babban malamin musulunci mazaunin Kano, Imam Aminu Ibrahim Daurawa ya ce bai kamata mai azumi ya rika raki ko nuna gajiyawa ba, ya ce azumi jarabawa ce.
Jihohin Arewacin Najeirya hudu sun ware makudan kudade domin ciyar da masu azumi a Ramadan, rage radadin talauci da raba kayan abinci ga talakawa.
Tsofaffin kwamishinonin da suka yi aiki a karkashin gwamnatin Abba Kabir Yusuf kafin su yi murabus, sun garzaya kotu kan kwace musu motocin da aka yi.
Jihar Kano
Samu kari