Jihar Kano
A labarin nan, za a ji NNPP ta yi zargin har yanzu Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso yana ci gaba da juya wani sashe na cikinta bayan ya bar ƴan Kwankwasiyya a cikinta.
Rabiu Kwankwaso ya bayyana cewa kofar shi a bude take wajen yin sulhu da Abba Kabir. Ya ce sun yi sulhu da Ganduje a baya duk da abubuwa marasa dadi da suka faru.
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano, Dr. Nasiru Yusuf Gawuna, na tattaunawa domin komawa jam'iyyar ADC. Nasiru Gawuna na son samun tikitin takara.
Rundunar 'yan sanda sun kama mutane 345 da muggan makamai 270 a jihar Kano. 'Yan sanda sun kama mutanen ne a cikin samamen kwanaki uku da suka yi a Kano.
A labarin nan, za a ji cewa daya daga cikin manyan 'yan jam'iyyar APC a Kano, Fa'izu Alfindiki ya ce lokaci ya yi da Sanat Rabiu Musa Kwankwaso zai bar NDC.
A labarin nan, za a ji cewa kungiyar Kwankwasiyya ta bayyana gaskiyar abin da ya faru bayan jam'iyyar NDC ta sauya sunayen wasu 'yan takara da Kwankwaso ya tsayar.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar Hisbah reshen jihar Kano ta bayyana shirin da ta fara wajen tabbatar da lafiya masoya 3,000 da suka shiga shirin auren gata.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar ADC da Nasiru Yusuf Gawuna ya bari ta fara nemansa domin ya tsaya mata takarar gwamnan jihar Kano bayan ya rasa a NDC.
Gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da shirin Kannywood Abba Care domin taimaka wa yan masana'antar shirya fina-finan Hausa wajen kula da lafiyarsu.
Jihar Kano
Samu kari