Jihar Kano
A labarin nan za a ji tsohon gwamnan KanoSanata Rabiu Musa Kwankwaso a bayyana sunayen wadanda suka samu nasara a matakin farko na tallafin karatunsa.
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta sanar da shirin daura auren gata ga samari da 'yan mata da zawarawa 3,000 a jihar. Sheikh Daurawa ya yi karin bayani.
A labarin nan, za a ji cewa PDP da ke fama da rikici reshen jihar Kano ta sanar da mara wa dan takarar shugaban kasa da uwar jam'iyyar ta amince da shi.
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta sanar da daukar matakin hade wasu ma'aikatu wuri guda karkashin jagorancin kwamishina.
Mataimakin shugaban Majalisar dattawa, Sanata Barau I. Jibrin ya karbi dan Majalisar Makoda, Muhammad Ahmad Tomas, wanda ya sauya sheka daga NDC zuwa APC.
Farfesa Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo ya bukaci Abba Kabir Yusuf ya mayar da hankali kan magance matsalar yan daba da ke kokarin zama ruwan dare a Kano.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya samu goyon bayan jigo a jam'iyyar, Musa Iliyasu Kwankwaso bayan kalam Gwarzo.
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano, Aminu Abdussalam Gwarzo, ya zargi Gwamna Abba Kabir Yusuf da gazawa wajen kare rayuka da dukiyoyin mutanen jihar.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya tura sakon ta'aziyyabayan ya samu sakon rasuwar tsohon kwamishinan albarkatun ruwa da raya karkara, Dr. Mahmoud Baffa.
Jihar Kano
Samu kari