Jihar Jigawa
NAIJ.com ta ruwaito lamarin ya faru ne a ranar Litinin 2 ga watan Afrilu a kauyen Gambara dake cikin karamar hukumar Birnin Kudu na jihar. Sai dai Kaakakin yace: “Labarin da muka samu ya nuna cewar budurwar mai suna Gambo Jibrin d
Sai dai yace tun cikin na dna wata uku ne ya bukaci ta zubar da cikin, amma ta ki, inda bayan watanni hudu, ya kara mika mata bukatarsa na zubar da cikin, nan tace atabau, daga nan ne ya yanke shawarar kasheta tunda dai ya fahimci
Kamfanin dillancin labaru NAN, ta ruwaito Lamido ya bayyana haka ne a ranar Alhamis 22 ga watan Maris, a yayin wani taron tattaunawa da yayi da yayan jam’iyyar PDP na jihar Legas, inda ya soki gwamnatin APC, da cewa bata tabuka ma
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito shugaban wadannan gagararrun yan fashin, jami’in dansanda ne mai mukamin Sajan, Sajan Danjuma Sani, kuma an kama su ne bayan sun afka wani gidan baki mallakin mataimakin gwamnan jihar jigawa.
Ita dai budurwa mai suna Hafsat Aminu mai shekaru 19 ta dauki wannan mummunan mataki ne akanta biyo bayan kokarin rabata da saurayinta da aka yi, inda ta daddaki kalanzir, tayi wanka da shi, sa’annan ta bankan ma kanta wuta.
Wani Matashi mai Suna Inuwa Muhammad mazaunin unguwar Tudun Guru mazabar 'yan Koli a karamar hukumar Hadejia dake jihar Jigawa ya rataye kansa saboda an hana shi auren budurwarsa kamar yadda kafar yadda shafin sada zumunta na rari
A ranar Talata 13 ga watan Maris ne dai hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandari na Najeriya, JAMB ta sanar da fitar da sakamakon jarabawar dake gudana a yanzu, inda ta fara sakin sakamakon daliban da suka zauna
Tsohon gwamnan jihar Jigawa kuma mai neman jam'iyyar PDP ta tsayar da shi takara, Alhaji Sule Lamido, ya soki gwamnatin Najeriya karkashin jagorancin shugaba Buhari da rashin basira. Lamido ya zargi gwamnatin da rashin kyakykyawar
Alhaji Sule Lamido yayinda yake tarban sama da mutane 5,000 da suka sauya sheka daga APC zuwa PDP ya sha alwashin kayar da shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben 2019 idan har jam'iyyarsa ta basa tikitin takarar shugabancin kasa.
Jihar Jigawa
Samu kari