Jihar Jigawa
A safiyar nan ne aka ga wasu manyan PDP, ciki harda shugaban jam'iyya Uche Secundus, da ma Bode George wanda yayi zaman kurkuku bayan wata badaqala a kwangilar tashar jirgin ruwa ta tekun Ikko, a Otta sun sanya labule
A yayin zaman shari’ar da aka yi, Dansanda mai kara ya kawo shaidu gaban Kotu, wadanda suka tabbatar da wadanda ake tuhumar sun aikata laifin da ake tuhumarsu da shi, haka zalika shi ma Abdullahi da Magajiya basu musanta laifin ba
Mun samu labari daga Jaridar Daily Trust cewa wata Kotu da ke Garin Dutse a Jihar Jigawa ta wanke tsohon Gwamnan Jihar da ake ta faman shari’a da shi tun a 2017. Ana zargin Tsohon Gwamnan ne da tada fitina da rikici.
Hukumar 'yan sanda ta jihar Jigawa, ta tsinto gawar wata Matar aure mai shekaru 20 a duniya cikin dokar wani daji dake karamar hukumar Dutse ta jihar kamar yadda shafin jaridar The Punch ya ruwaito a ranar Talatar da gabata.
Mutum daya ya mutu sannan mutane uku suna cikin wani hali, dalilin wata guguwa data lalata kauyuka 12 a kananan hukumomi 5 a cikin jihar Jigawa, a rahoton da sakataren hukuma taimakon gaggawa ta kasa ya bayar, Yusuf Sani Babura...
Da sanadin shafin jaridar Daily Trust mun samu rahoton cewa, hukumar 'yan sanda ta Najeriya ta bayyana sakamakon wata jiha daga cikin Jihohin Arewa na wadanda suka zana jarrbawar tantance shiga aikin na hukumar 'yan sanda.
Lamido ya bayyana haka ne a shafinsa na kafar sadarwar zamani, Facebook, inda yace tsohon mashawarcin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan akan al’amuran tsaro, Sambo Dasuki ya baiwa Buhari motoci masu sulke guda biyu bayan da B
Mutane biyu sun rasa rayukan su, inda wasu suka samu munanan raunuka, a yayinda wani mummuman hadarin mota ya auku akan hanyar Kano zuwa karamar hukumar Birnin Kudu dake cikin jihar Jigawa. Shugaban hukumar kiyaye hadura na...
Wasu jaridun sun ruwaito cewa Najeriya tasa hannun kwangilar dala biliyan 20 da Rasha. Inaso in sanar daku ba gaskiya bane hakan. Hadin kai kawai muke dashi da Rasha. Kuma muna fatan in komai ya tafi daidai, zamu sa hannun wata kw
Jihar Jigawa
Samu kari