Jihar Jigawa
Hauhawar mace-mace a jihohin Kano, Jigawa da Yobe a makon karshe na watan Afirilu da farko Mayu na ci gaba da girgiza zukatan 'yan Najeriya da ke fuskantar bark
Gwamna Abubakar Badaru na jihar Jigawa ya bayyana cewa mutum 20,000 ka iya harbuwa da cutar coronavirus a jiharsa idan har suka ki bin ka'idojin da aka gindaya.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta tura wakilanta na ma'aikatar lafiya zuwa Azare da ke jihar Bauchi, Katsina da Jigawa sakamakon hauhawar yawan mace-mace.
Gwamnan ya ce dole a yi wa matakan dakile yaduwar cutar korona biyayya saboda masana sun yi hasashen cewa mutane 800 zuwa 20,000 zasu iya kamuwa da kwayar cutar
Allah ya yi wa Alhaji Yahaya Kwatalo, majidadin masarautar Hadejia ta jihar Jigawa, rasuwa. Sanaarwar mutuwar maji dadin na kunshe ne a cikin wata sanarwa da ma
NCDC ta ce ya zuwa karfe 11:20 na yammacin ranar Lahadi, 10 ga watan Mayu, akwai jimillar mutane 4399 da aka tabbatar da cewa suna dauke da kwayar cutar covid-1
Rahotanni sun bayyana cewa dumbin mutane sun mutu a cikin kwana hudu a yankin karamar hukumar Hadejia, lamarin da yasa wsu ke alakanta lamarin da annobar cutar
Gwamnatin jihar Jigawa ta tabbatar da kamuwar ma'aikatan biyu a jihar sa cutar coronavirus. Ta kara da cewa an samu karin almajirai 24 da aka dawo dasu daga Kan
Alkaluman NCDC na ranar Alhamis sun nuna cewa an samu hauhawar lambobin mutanen da suka kamu da cutar a jihohin arewacin Najeriya, musamman jihohin arewa maso
Jihar Jigawa
Samu kari