Malamin addinin Musulunci
Kwamitin ganin wata na majalisar koli ta Musulunci a Najeriya, NSCIA, ta sanar da cewa bata samu rahoton ganin watan Zulhijja daga ko ina a Najeriya ba a ranar Alhamis, 1 ga watan Agusta.
Legit.ng ta ruwaito Sheikh Ahmad Gumi ya karanto ruwayar wani magabaci da ake kira Yahaya wanda yace “Naji Malik yana maganan yin azumin sittatin na bayan an bude baki, yace bai taba ganin ma’abota ilimi da fikihu sun yi azumin ba
Legit.ng ta ruwaito akwai wasu kyawawan ladubba da suka samo asali daga wajen Annabi Muhammadu tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi, wadanda ake bukatar duk wani Musulmi ya mu’amalantu dasu, sune kamar haka;
Majiyar Legit.ng ta ruwaito kimanin kwanaki biyar da suka gabata ne hukumar DSS ta gayyaci Ustza Idris zuwa ofishinta dake jahar Bauchi domin amsa wasu tambayoyi, sai dai daga nan kuma suka yi awon gaba dashi zuwa babban birnin ta
Azumi ko kuma da Larabci Sawm صوم ko Siyam صيام. Yana daga cikin shika-shikan Musulunci guda biyar. Mun kawo jerin wadanda azumin Watan Ramadan ya fadi a kan su inji Malamai.
Legit.ng ta ruwaito a ranar Litinin, 6 ga watan Mayu, wanda yayi daidai da 1 ga watan Ramadana ne Musulman duniya suka dauki azumi dake alanta shiga watan Azumin Ramadana, watan da Allah mai girma da daukaka Ya saukar da Al-Qur’an
Legit.ng ta ruwaito a ranar Litinin, 6 ga watan Mayu, wanda yayi daidai da 1 ga watan Ramadana ne Musulman duniya suka dauki azumi dake alanta shiga watan Azumin Ramadana, watan da Allah mai girma da daukaka Ya saukar da Al-Qur’an
Legit.ng ta ruwaito a daren Lahadi, 5 ga watan Mayu ne mai alarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya sanar da fara azumin Ramadana, inda yace sun samu labarin ganin sabon watan Ramadana a jahohin Yobe, Sokoto da Keb
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito mashawarcin shugaban kasa ta fannin watsa labaru, Femi Adesina ne ya sanar da haka a ranar Juma’a, inda yace Buhari ya amsa wannan tayin ne a yayin ganawarsa da shugaban kungiyar, Dakta Youssed Al-Othai
Malamin addinin Musulunci
Samu kari