INEC
Jam'iyyar Peoples Democratic Party ta yi kashedi ga shugaban hukumar zabe mai zaman kanta (INEC), Mahmood Yakubu, cewa yada ya amsa rokon APC kan zaben Edo.
Gidan talabijin na Channels ya gano cewa, an ajiya kayayyaki masu matukar amfani na zaben a babban bankin Najeriya da ke Benin, inda suke ajiye kafin a raba su.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta ce bata san ainahin abunda ya haddasa gobara ba a ofishinta na Ondo amma hakan ba zai shafi zaben fab za a yi ba.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), ta saka ranar 31 ga watan Oktoba a matsayin ranar yin zaben maye gurbi na 'yan majalisaun tarayya da na jihohi.
Kotun daukaka kara ta dawo da jam'iyyun siyasa 22 da hukumar zabe mai zaman kanta ta kwace musu rijista, INEC za ta dangana kotun koli kan wannan hukuncin.
Kwamitin, mai kula da yadda ake kashe kudaden jama'a, ya yi zargin cewa INEC ta karbi rarar biliyan N73 daga ofishin babban akanta na kasa (AGF) bayan biliyan
Kwamishina mai kula da harkar yada labarai da ilimantar da ma su kada kuri'a, Festus Okoye, ne ya sanar da hakan yayin da ya ke magana lokacin da ake gudanar da
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ta ce babu mamaki jam'iyyar APC ba za fito takara ba a zaben gwamnonin da za a yi a jihar Ondo a watan Oktoba mai zuwa.
A jiye ne kotu ta bankara Yan PDP da Hukumar INEC a kan neman takarar Obaseki. Mun kuma ji cewa Victor Giadom ya aikawa manyan Jam’iyya goron gayyatar taron NEC
INEC
Samu kari