INEC
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, INEC, ta dakatar da gudanar da zaben cike gurbin da ta shirya gudanarwa a jahohin Bayelsa, Imo da Filato sakamakon bullar
Bayan rasuwar Dr. Muhammadu Adamu Fagengawo a bara. Wani daga cikin yaran Marigayin ‘Dan Majalisar ya yi nasara a zaben Majalisa, zai dare kujerar Mahaifinsa.
APC ta ce PDP ta na kokarin sauya takardun Mataimakin Gwamna a Bayelsa. APC ta ce bankado badakalar da PDP ta ke kitsawa a Jihar Bayelsa ne tuni.
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa a yanzu haka Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta (INEC), Mahmood Yakubu da wasu kwamishinonin hukumar na kasa na cikin ganawar sirri a hedkwatar hukumar da ke Abuja.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta INEC ta bayyana cewa za ta kara rumfunan zabe a fadin kasar nan kafin zuwan zaben shekarar 2023. Shugaban hukumar INEC sin, Mahmood Yakubu ne ya sanar da hakan a takardar da daraktan ilimantar da ma
Shugaban hukumar INEC, Mahmood Yakubu ne ya bayyana haka cikin wata sanarwa daya fitar a ranar Alhamis, 6 ga watan Feburairu ta hannun daraktan watsa labaru da wayar da kan masu zabe, Oluwole Osaze-Uzzi.
Ofishin hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) da ke Orlu, jahar Imo ta kama da wuta a ranar Litinin, 3 ga watan Fabrairu. Lamarin ya fara ne da misalin karfe 6:00 na asuba.
Mun ji cewa INEC ta kashe zabukan karashen da su ka gudana a Akwa Ibom da Cross Rivers. Hukumar INEC ta ruguza zaben da ta yi a Jihohin saboda sabawa doka.
Haruna ya ce akwai wasu matakai da rundunar ta bi kafin ta cafke wadanda ake zargin. An akam su ne da katikan zabe da kuma kudade wadanda ake zargin na siyen kuri'un ne. "An fara bincike kuma za a mika sakamkon binciken ga hukumar
INEC
Samu kari