INEC
Shugaban INEC da na EFCC, sun shiga taron gaggawa don tattauna wasu manyan lamurran da suka shafi tsaron kasa. Manya da dama, sun halarci taron na gaggawa.
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta bayyana cewa hare-haren da aka kai wa wasu ofisoshinta zai iya kawo cikas ga shirye-shiryen babban zaben 2023.
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta na kasa, INEC, Farfesa Mahmood Yakubu ya ce yawan hare-haren da aka kaiwa ofisoshin hukumar na iya kawo nakasu wurin gudan
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta bayyana cewa hare-haren da aka kai wa wasu ofisoshinta a kudu na iya shafar shirye-shiryen babban zaben 2023.
Wasu yan bindiga da ba'a gane ko suwa ye ba sun kai hari hedkwatar hukumar zaɓe dake jihar Enugu, inda suka ƙona motocin Hilux shiga tare da ƙoƙarin ƙona ginin.
Wasu yan bindiga sun sake cinna wuta a ofishin hukumar zaɓe ta ƙasa (INEC) dake ƙaramar hukumar Ohafia a jihar Abia, dukkan kayan zaɓen dake ciki sun ƙone.
Kayayyakin hukumar zaɓe sun ƙone ƙurmus a wata gobara da ta tashi a ofishin INEC ɗin dake jihar Akwa Ibom. Shugaban hukumar na jihar ya tabbatar da faruwar haka
Gwamna David Umahi ya caccaki Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), saboda sanar da ranakun gudanar da babban zabe na 2023 ana tsaka da rashin tsaro.
Gobara ta kone wasu sassa na ofishin hukumar zabe mai zaman kanta na kasa, INEC, da ke jihar Kano, Daily Trust ta ruwaito. Gobarar da ta fara misalin karfe 9.30
INEC
Samu kari