INEC
A wajen wani taro INEC ta ce za ta shigo da dabarun zamani da zasu taimaka wajen inganta zabe. Westminster Foundation for Democracy (WFD) ce ta shirya taron.
A ranar Asabar, 5 ga watan Disamba, ne hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta gudanar da zabuka don cike gurabe na yan majalisun jiha a fadin kasar.
Kotu ta sa a tsare Farfesa a gidan kurkuku a ranar Larabar nan. Ignatius Uduk wanda malamin makaranta ne ya karyata zargin da ake yi masa na murde zaben 2019.
Da ya ke magana da manema labarai ranar Litinin, Nick Dazang, darektan sashen wayar da kan ma su zabe da yada labarai a INEC, ya ce an samu ma'aikatan cikin kos
Wani Alkalin kotu ya sa a kama Shehin Malamin Jami’a bisa laifin tafka magudi a zaben 2019. A baya an bukaci Farfesan na jami’ar Uyo ya bayyana gaban INEC.
Da-dama daga Sanatocin PDP sun lashi takobin hana a tantance Mahmood Yakubu a Shugaban INEC. Marasa rinjaye a Majalisa sun yi wani zama inda su ka kulla nufinsu
Idan jama'a basu manta ba, a baya hukumar INEC ta tsayar da ranar Asabar, 13 ga watan Oktoba, 2020, domin gudanar da zabukan maye gurbin, amma daga baya aka dag
A watan Afrilun shekarar 2020 haɗakar ma'aikatu masu zaman kansu na Najeriya wadanda ke yaƙi da COVID-19 (CACOVID) ta bada tallafin biliyan ₦27.160 don taimakaw
Ahmed zai yi aiki a matsayin Shugaban rikon kwarya har zuwa lokacin da Majalisar dattawa za ta tabbatar da sake nada Farfesa Yakubu a matsayin shugaban INEC.
INEC
Samu kari