INEC
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa tace Kotun majistire a Sakkwato ta ya ke wa Nasiru Idris, wanda aka kama da PVC sama da 100 hukuncin gidan yari na shekara.
Hukumar shirya zabe ta kasa mai zaman kanta watau INEC ta sakin jerin abubuwan da aka haramta wajen yakin neman zaben da jam'iyyun siyasan Njeriya ke yi yanzu.
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta fitar da sabbin ka'idojin zabe inda ta ce kada tallafin kamfen ya haura N50m kuma ta hana ralli a makarantu, wuraren ibada.
INEC ta kawo sababbin dabarun zamani da za tayi amfani da su domin rage magudin zabe. Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Sanata Abdullahi Adamu yana tsoron hakan.
Wata babbar kotun tarayya dake zama a Abuja karkashin jagorancin Mai shari’a Inyang Ekwo ya umarci hukumar INEC da ta cigaba da yi wa ‘yan kasa katikan zabe.
Za a ji labari a dalilin rikicin zabe, wani jami’in ‘yan sanda ya fadi jihohin da sai an yi taka-tsan-tsan. Jihohin da aka ambata su ne Ribas da kuma Borno.
Kwamishinan Zabe na jihar Kano, Ambasada Zango Abdu, ya tabbatar da cewa za a yi zaben gaskiya da adalci a Kano inda yace mutum 5,927,656 ne suka yi rijista.
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, za a yi zama tsakanin INEC da wasu jiga-jigan siyasar kasar nan don sanin makama game da zaben 2023 mai zuwa nan da badi.
Hukumar zabe wato INEC, ta umurci al'umma su yi watsi da wani rahoto da ake ikirarin ta fitar na cewa tana binciken Bola Tinubu kan zargin safarar muggan kwaya.
INEC
Samu kari