INEC
Buba Galadima yace akwai shirin da ake yi da nufin a hana BVAS aiki a zaben 2023. 'Dan siyasar yace Sanata Kabiru Gaya ya kama kan shi da ya shiga talabijin.
A ranar Laraba, 26 ga watan Oktoba, shugaban hukumar zabe na kasa, INEC, Farfesa Mahmood Yakubu, ya sanar da cewa adadin wadanda suka yi rajistan zabe ya kai m
Shugaban hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta, Mahmood Yakubu ya bayyana cewa kashi 40 cikin dari na sabbin masu zabe da aka yiwa rijista dukksndu dalibai ne.
Independent National Electoral Commission (INEC) ta nuna Legas, Kano, Kaduna, Ribas, Katsina da Oyo sun fi kowane jihohin yawan masu katin zabe a Najeriya.
Na’urorin BVAS za su canza yadda ake gudanar da zabe a Najeriya. Tsohon Sanata ya bayyana haka yayin da ya karbi bakuncin ‘yan APC National Integrity Movement
Kimanin Limaman addinin Kirista 500 daga Arewacin Najeriya sun hadu a Abuja don jaddada rashin amincewarsu da tikitin Musulmi da Musulmi na jam'iyyar APC..
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta sanya ranar da za a gudanar da zabukan jiha a Imo, Bayelsa da jihar kogi, rahoton The Nation a yau Talata da yamma...
Tsohon kwamishinan hukumar zabe INEC, a Jihar Akwa Ibom, Mike Igini, a jiya ya ce yan siyasa da ke fatan za su yi magudi za su sha mamaki a zaben 2023, Vanguard
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta bayyana kaduwa da damuwa game da abubuwan dake faruwa na rikici tsakanin jami'iyyun siyasa a fadin kasar nan baki daya.
INEC
Samu kari