Jihar Imo
Wani sabon rahoton bincike da hukumar kididdiga ta kasa (NBS) ta fitar a cikin mako ya nuna cewa har yanzu rundunar 'yan sanda ce a kan gaba idan ana maganar hukumomi ko ma'aikatun gwamnati da cin hanci ya yi wa katutu. Hukumar NB
Kaakakin gwamnan jahar, Chibuike Onyeukwu ne ya bayyana haka cikin wata sanarwa daya fitar inda yace kungiyar mai suna ‘South East Youth Leaders’ ba ta da hurumin yin magana da yawun al’ummar jahar ko gwamnatin jahar.
Wani mummunan abu da ya faru a jihar Imo a safiyar ranar Litinin dinnan da ta gabata shine yadda injin janareto ya kashe dangi guda gaba daya. Lamarin ya faru a kauyen Umuoparaemeka dake cikin karamar hukumar Isiala Mbano...
Jami’an yan sanda na Operation Puff Adder a jihar Imo sun kama wani limamin coci dan shekara 27 mai suna Mbonu Micheal kan haddasa batan wani mabiyin shi, Princewill Ezeji.
Gwamna Ihedioha ya fito ya fadawa Duniya cewa akwai masu yaudarar mutane da sunan sa. Gwamnan ya ce an samu wasu bata-gari na rabawa mutane aikin karya da sunan sa a Jihar Imo
Babbar Jam’iyyar hamayya a Najeriya ta PDP ta samu gagarumar nasara a gaban kotu jiya. A Ribas Clifford Edanuko ya janye kara, eannan ya sa kotu ta tabbatar da Wike a matsayin wanda ya yi nasara.
Majiyar Legit.ng ya ruwaito kaakakin rundunar Yansandan jahar, Orlando Ikeokwo ne ya tabbatar da aukuwar lamarin a ranar Litinin, 10 ga watan Yuni, inda yace lamarin ya faru ne a daren Lahadi a gidan kanin uban amarya, Herbet Uzou
'Yan majalisar da suka hadar da guda biyar na jam'iyyar AA da kuma guda daya na jam'iyyar APGA sun bayar da sanarwar wannan hukunci da suka yanke cikin wata rubutacciyar wasika zuwa ga kakakin majalisar.
Legit.ng ta ruwaito Farfesa Otonta ya bayyana haka ne da sanyin safiyar Talata a cibiyar tattara alkalumman sakamakon zaben gwamnan jahar dake garin Owerri, babban birnin jahar Imo.Da yake sanar da sakamakon zaben, Otonta yace E
Jihar Imo
Samu kari