Jihar Imo
Saura kadan ayi jina-jina wajen zaben da aka shirya na shugabannin Jam’iyyar APC a kananan Hukumomi inda Mataimakin Gwamna da Sanata Benjamin Uwajumogu da kuma wani tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Jude Ejiogu su ka sha da kyar.
“Ina jinjina ma ma’aikatan jihar Imo bisa kokari da jajircewa da suke nunawa, duk da kalubalen tsaro, karancin albashi da rashin kayan aiki da suke fama da shi, ina sane da matsalolinku da bukatunku, don haka zan fara biyan ku kud
Tsohon shugaban mulkin soja Janar Yakubu Gowon yayi Allah wadai da irin kisan gillar da ake yi a cikin kasar nan, sannan kuma ya gargadi 'yan Najeriya da su guji kara taso da yakin basasa. Gowon wanda ya mulki Najeriya daga...
Gwamnatin Tarayya, a kokarinta na habaka da karfafa noma da harharta a fadin kasar nan, ta leka jihar Imo domin samar da sabbin kayan aikin sarrafa kwakwar manja don samar da manjan a fadin kasar nan, dama fitar dashi kasashen...
Jihar Imo
Samu kari